BME SARKI
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BME SARKI, Writer, Kofar fada , Bebeji local government, Kano.
30/08/2025
Ba dukkan damuwar da kashiga ce zata doreba domin kuwa babu wani Abu tabbatacce komai kagani zai wuce tamkar ba ayiba.
SADAUKARWAR IYAYE AKAN YARANSU .
yazama dole ga dukkan uba ko uwa kula da yaransu tunda lokacin yarinta har zuwa girmansu.
Kamar kula da karatun du muhallin su da kuma halayyarsu .
Yazama dole ga iyaye bibiyar abokan yaransu domin tabbatar da suwa suke mu'amala.
Barin yara sakaka shine kesa yaro ya taso cikin mummunan hali da gurbatacciyar tarbiya .
Allah yasa mudace ya bamu ikon kulawa da tarbiyyar yaranmu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano