FilePro

FilePro

Share

A professional techy for your File Solutions

11/12/2025

📢 Attention POS Operators!
The CAC has announced a clampdown on unregistered POS businesses. Don’t get caught off guard!

At FilePro Digital Projects we help POS operators register and become fully compliant - quickly and stress-free.

👉 If your POS business is not yet registered,
Contact us today for fast assistance!

Stay legal. Stay protected. Stay ahead. ✔️

09/12/2025

Shin ko kunsan, POS dinku zai daina aiki a Sabuwar Shekarar 2026 saboda rashin Rijistar CAC? Corporate Affairs Commission sun fitar da sanarwar dakatar da hada-hadar duk wani POS da baiyi linking CAC Certificate ba.

Amma babu damuwa, FilePro sun shirya tsaf don kawar muku da wannan matsalar Taku. Zaku iya yi mana magana a WhatsApp don mallakar naku Certificate din don cigaba da amfani da POS din Ku kafin lokacin.

https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1

09/12/2025

Let's Register your CAC Certificate for your POS compliance. Don't let them STOP your Business. At FilePro we handle your business compliance on your behalf. Say Hi to our WhatsApp to get started now.

07/12/2025

Yanzu nesa tazo kusa daku, wanda yayi BVN a Cafe kuma yake bukatar gyaran bayanansa zai iya tuntubar mu don yi masa gyara cikin sauri da aminchi. Ayi mana magana ta Whatsapp https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1

07/12/2025

Let's help you process your Compliance Certificates and other official Documents. Simple DM to https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1

07/12/2025

Let's help you process your CAC Certificate and other compliance Documents. Simple DM to https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1

Photos from FilePro's post 19/09/2025

Kana da bukatar gyara BVN dinka da kayi a cafe, heritage bank, Lapo, Bank of Industry ko Bank of Agriculture? Amma Karasa inda zakayi. To ga damar ta sameku cikin sauki da biyan bukatar. Zaku iya tuntubar mu a wannan channel din 👉 https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1

16/09/2025

Gyaran suna ko shekarun haihuwa a BVN yana da matakai na musamman da dole ne a bi su cikin tsari. Ga yadda ake yin sa.

Abubuwa Masu Muhimmanci da Ya Kamata Ka Lura dasu.

Akwai BVN ta Banki, akwai ta Café duk ga Bayanin yadda zakuyi a kasa 👇

1. Duk bayanan ka a BVN dole su yi daidai da na ID card É—inka da sauran takardun ka.

2. Ka tabbatar da cewa takardun ka suna da sahihanci kuma an amince da su daga hukumomi.

3. Idan sunanka ko shekarunka sun bambanta da na bankuna da dama, dole ka gyara su É—aya bayan É—aya.

Na farko, idan a Banki kayi BVN dinka
Kaje Zuwa Bankin Da Aka Yi Rijistar BVN É—inka ma'ana duk branch din kake kusa dasu

Sannan Ka tambayi fom na BVN Data Correction Form. Ka coke duk bayanan da s**a bukata a form din. Amma ya zama wajibi ka gabatar da musu da 👇

1. Means of ID k**a National ID card dake dauke da suna daidai da abinda kake son chanzawa.
2. Affidavit daga kotu

Wannan sune hanyoyi mafi sauki wajen gyaran BVN dinka a Banki.

Abu na Biyu, idan a Café ko Business Center kayi.
Ka ziyarci Wanda yayi maka ko wani Cafe din mafi kusa Ka sanarda su bukatarka. Bayan kaje kotu kayi affidavit.

Ga waÉ—anda s**ayi a Cafe amma Basu fahimci yadda zasuyi ba. Zaku iya shiga wannan shudin rubutun https://wa.me/message/YJOWYVSK7KTBF1 ko Ku yiwa wannan Lambar 08108029064 magana ta WhatsApp don ganawa da mu kai tsaye.

FilePro... Domin saukaka muku.

12/08/2025

Get your CAC certificate within 24hrs!

How would you feel if you paid more for something you could have paid less for?

That is what is going to happen very soon. The CAC REGISTRY has released a memo on price increase on CAC REGISTRATION.

And if your business hasn't been registered before then, it's a loss for you because definitely a time would definitely come when you must register your business because, according to Law an unregistered business is considered an illegal activity.

There are so many other benefits you stand to gain operating a registered business.

A registered business would always have an edge over an unregistered business!

So why not start your business registration today!
I give you my word to give you the best services as possible.

Just send a Dm now!

Happy New Month to you.

07/07/2025

Do not run an unregistered business because you might be building another person's business name!!!
Contact us for your company registration

WhatsApp us on 08108029064 for ur registrations.

Want your business to be the top-listed Computer & Electronics Service in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

256 Gama Central Market, Adjacent To Chiroma Shopping Complex
Kano