Sultanjgn

Sultanjgn

Share

News. Truth. Impact. 🎙️

I Brings the headlines to your news feeds online in time⏰

25/05/2026

Congratulations to me 2.2 million followers on TikTok

Nasamu mabiya 2.2 millions a TikTok 🙏💯🙏
Thanks you for supporting me🥰🙏

25/05/2026

AMSA DAGA BAKIN DAN BELLO-BAYAN TAMBAYOYI DA AKEMASA -continue Dr.

25/05/2026

GASKIYAR ZANCEN KENAN DAGA DAN AREWA SANNAN DAGA YAN AREWA, LALLAI AREWA TA FARKA

24/05/2026

Sojin Nigeria karkashin ofireshin hadin kai sun tseratar da mutum 92 tare da dakile h@Rin

24/05/2026

ZABEN KATO BAYAN KATO A NIGERIA 5/2026

24/05/2026

Dan gwagwarmaya Oscar nasarawa yaje
Neman afuwa gidan gwamnati.

Photos from Sultanjgn's post 24/05/2026

Abin mamaki ne yadda wasu s**a nuna tsoron kalar fentin makaranta, fiye da makamin ɗan daba.

​An yiwa ginin makaranta fenti, hankalin wasu ya tashi. Domin suna tsoron ko kalar wata ƙungiyar asiri ce. Har cewa ake an kasa samun nutsuwa saboda makomar yaran mu.

​Amma a daidai lokacin...
A kan gadar Obasanjo da kewayen stadium, ƴan daba ne suke farautar rayukan bayin Allah da tsakar rana. Makamai a hannunsu, gudu ake kamar ana yaƙi.

​Abin da yafi ciwo shine; a gaban idon jami'an tsaro ake yin wannan ta'addancin, saboda wasu ƴan siyasa ne suke ɗaukar nauyin su.
​Wannan shine ainihin ɓatan basirar da muka yi.

​sun tattara fushin su suna yaƙar wanda ya gina makaranta saboda kalar fenti...
Amma mun yi shiru muna kallon tsarin da ya ɗauki yaran mu ya basu makamai don su zubar da jini.

​Muna tsoron ginin ilimi...
amma mun haƙura da zama da masu kisa a matsayin shuwagabannin mu, pls in za a gyara a gyara

23/05/2026

Yan Nigeria na cikin wani hali 😭 🇳🇪

23/05/2026

JAFAR JAFAR YA WARWARE ZARE DA ABAWA DAN GANE DA ZARGIN DA WASU KEWA HON ALASAN ADO DOGUWA.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano
713281