Sumaila Operational And Monitoring Committee- Somc

Sumaila Operational And Monitoring Committee- Somc

Share

Domin haskawa gwamnati da mahukunta aiyuka da korafe korafen alumma da idanunsu be Kai kaiba

12/08/2025

Indai akan karyewar farashi ne to wallahi shugaban kasa bola Ahmed tunubu Yana kan DaiDai.

Allah yakara karyasu.

12/08/2025

Bisa binciken da wannan qungiyar ta gabatar akan maganar raban maganin gidan sauro(net),ba lefin gwamnati bane kadai harda gur6atattun ma'aikatan da aka dauka.

24/06/2025

Masha Allah wadan nan suna daya daga cikin wadanda s**a rabauta da aikin Nigeria army
Masha Allah.

31/05/2025

👆

27/05/2025

SOMC SUMAILA

27/05/2025

REPORTED BY SOMC SUMAILA

IFTILAIN GOBARA DAYA FARU A GARIN SUMAILA ALLAH YAKARA KIYAYEWA

27/05/2025

YOUR WELCOME TO SUMAILA OPERATIONAL AND MONITORINAG COMMITTEE

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano, Sumaila
Kano
712102