Tsarin Kwallo
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Tsarin Kwallo, Sports Team, Kano.
With Fabrizio Romano – I just got recognised as one of their top fans!
⚽ Mene ne Defensive Midfielder (Number 6)? | Cikakken Bayani a Hausa
A wannan bidiyon, za mu yi cikakken bayani kan matsayin Defensive Midfielder (DM), wanda ake kira Number 6 a ƙwallon ƙafa.
Za ka koyi: ✅ Mene ne aikin Defensive Midfielder? ✅ Bambanci tsakanin Number 6, Number 8 da Number 10. ✅ Yadda yake kare bayan ƙungiya. ✅ Yadda yake fara gina hare-hare (Build-up Play). ✅ Dalilin da ya sa wannan matsayi yake da muhimmanci a tsarin kowace ƙungiya. ✅ Misalan fitattun 'yan wasan Number 6 kamar Rodri, Joshua Kimmich, Casemiro da Sergio Busquets.
Idan kana son koyon dabarun ƙwallon ƙafa (Football Tactics) cikin harshen Hausa, wannan tashar ta Tsarin Kwallo ita ce mafi dacewa da kai.
👍 Ka yi Like 💬 Ka bar ra'ayinka a comments. 🔔 Ka yi Subscribe domin samun sabbin bidiyoyi kan dabarun ƙwallon ƙafa.
28/08/2025
24/08/2025
On this day in 1963, the Bundesliga was born.
Football looked different back then.
When referees didn't need VAR but they were accurate.
24/08/2025
MATCHDAY NPFL26 MD1
Barau FC vs Enyimba FC
🗓 Sunday, 24th August, 2025
🏟 Sani Abacha Stadium, Kofar Mata
⏰ 4:00 PM
📽️ Propel Sports.
#
24/08/2025
MATCHDAY!
🔰 Abia Warriors vs KANO PILLARS
🏆 Competition: NPFL26
🕓 Time: 4:00 PM
📍 Venue: Umuahia Township Stadium
Let’s go, Sai Masu Gida!
UEFA CHAMPIONS LEAGUE DRAW will take place on 28th August, 2025.
Click here to claim your Sponsored Listing.