Barau Community Development Foundation
BARAU COMMUNITY DEVELOPMENT FOUNDATION (BCDF)
22/10/2025
A yau 21/10/2025 , Ƙungiyar Barau Community Development Foundation
Ta zauna meeting tare da sada zumunta sakamakon daɗewa da akayi ba'a haɗu ba, a cikin zama meeting
Mun samu baƙuncin Aminu Commander jigo a jam'iyyar APC yazo tare da wakilcin ƙungiyoyi guda 3 da kungiyar masu bada tsaro da kuma shugaban malamai na Kano Santaral da kuma wakilcin Gwale local Government
an tattauna batutuwa mahimmai ciki harda za'ayi Form na kungiyoyi domin karɓar ƴan goyoyi wanda zasu dinga shigo suna Register da Kungiyar Barau Community Development Foundation
Wanda aka saka Ranar daza'a dinga office shine Lahadi itace Ranar da za'a dinga karɓar kungiyoyi
Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) Dg Media Barau Community Development Foundation
13/07/2025
Babu wanda yataɓa Hidimtawa Al'umma da gaskiya kamar Dr Barau I. Jibrin
Alh. Sh*tu Madaki Kunchi Dan Kuda Kabo Shehu Abdullahi Maaji Bello Yahaya Yusif Bys Shuwaki
12/07/2025
Koda baka san Barau I. Jibrin ba to kaci moriyar Aikin sa, Jagora na gaskiya yana hidima ba tare da la'akari da banbanciba
11/07/2025
Gaskiya tana ƙona zuciyar wanda baya santa, Amma tana haskaka zuciyar Wanda ke neman ta, Barau I. Jibrin yana aiki ba Suratu hakan shine abun koyi 👏
08/07/2025
fans
Barau I. Jibrin Yafi Gwaman Kano Abba Kabir Yusuf Hidimtawa Al'ummar Jihar Kano,
Cewar Matashin Ɗan Gwagwarmaya Abubakar Hassan ( Wakilin Matasa )DG Media Barau Community Development Foundation
07/07/2025
Kuyi Following ɗin Wannan Page Ɗin Domin Yaɗa Ayyukan Alkhairan Senator Barau I Barau I. Jibrin
https://www.facebook.com/profile.php?id=100084319996312&mibextid=ZbWKwL
19/05/2025
Ayau 19/05/2025
Wasu daga Cikin yan Kungiyar Abba kabir Yusif project promotion advocate under the ministry of information and internal Affairs, kano
Sundawo Cikin Tafiyar Gidan Barau i jibrin maliya
Sakamakon Rashin cika musu Alkawarirrika da'a kayi Suda magoya bayansu shine s**a yanke shawarar shigowa kungiyar Barau Community Development Foundation saboda kyawawan manufofinta da Kuma kokarin cika alkawarin kungiyar
Sun Nuna Zasu bada Dukkan wata Gudunmawar data dace ta yadda Za'ayi Nasara
Karkashin jagorancin barrister Garzali Ahmad Muwafaq
Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) DG Media Barau Community Development Foundation
18/05/2025
Kungiyar Real Voters Kenan yayin da ta kawowa kungiyar Barau Community Development Foundation ziyara
domin jaddada goyon bayanta, tare da yin mubaya'a ga kungiyar
saboda yadda takewa Al'Umar jihar Kano hidima Karkashin jagorancin deputy Senate president barau I jibrin maliya
Kungiyar Tayi Alkawarin yin Aiki tare da kungiyar BCDF Bisa Gaskiya da Rikon Amana
Abubakar Hassan (Wakilin Matasa) DG Media Barau Community Development Foundation
10/05/2025
A yauma Shugaban Ƙungiyar Barau Community Development Foundation Barrister Garzali Ahmad Muwaffaq Ya Sake Zama Da Deputy Senate President Barau I. Jibrin Domin Cigaba da Tattauna Mahimman Batutuwa Akan Yadda Za'a Taimaki Al'umma
Click here to claim your Sponsored Listing.