SarkinWaka

SarkinWaka

Share

Ya hayyu ya kayyumu!

16/05/2026

Please 🙏

10/05/2026

Saura wani ya dakko tsofaffin kofunansa yana nunamun don nasan aikin kenan. Shi mutun baya sabon aji kulum sai tsoho 😎

04/05/2026

Wannan sune abokaina ❤️❤️❤️ Allah ya yi muku albarka!

30/04/2026

Mutumin kirki na Hadeja ✊🏿

13/04/2026

SW tare da Usman Bee Wannan wakar tana nan fitowa nan ba da dadewaba In sha Allah

Photos from SarkinWaka's post 09/04/2026

Duniya da dadi,
Mafi dadi na dadin,
Ka samu macce mai kyan hali da bata barna🐰🐰🐰 Allah yasa mu dace amin

Photos from SarkinWaka's post 08/04/2026

Alhamdulillah Ala kullihal. Allah ka tsaremu daga aikata halin yan wuta amin🙏

03/04/2026

Allah ka hanamu shiga damuwa amin🙏

Photos from SarkinWaka's post 01/04/2026

In action 🐰 ka sha kaya mutumina

31/03/2026

Kowane dadi akwai dadi gabansa banda guda daya! Ko kunsan wannanene??

30/03/2026

Muna taya daukacin jama’ar Hadeja dama Masarautar Hadeja da kuma Sarkin Hadeja ALH DR.ADAMU ABUBAKAR MAJE da makusantansa musamman National Judicial council Secretary (NJC), Ahmad Gambo Saleh, murna da cikar garin hadeja shekara 120 da kafuwa. Allah ya kara kare garin hadeja da masarautar Hadeja dama Sarkin Hadeja Allah ya kare National Judicial council Secretary (NJC), Ahmad Gambo Saleh, Allah yasa mu dace amin

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kano