Musa bala Zage
memes take over! AI take over Blockchain enthusiasts, Artificial intelligence developer, crypto Guru, founder of arewa crypto squad
15/04/2026
Zaka auri yarinya Amma ka bari zafi Yana nema yayi Mata Illa
ka Tura Mani 90k na aika da wannan hadin na Lemi gidan su budurwarka
kaima me Mata akwai tamu dakai
08061672025
01/12/2025
There we gooo 🏃🏃🏃🏃 king cash special VIP
Anyi gwajin na'ura ta farko a Duniya wancce zata daukeka takaika Inda kakeso shin Zaka Iya gwadawa?
Sabon Babur kamfanin tesla
10/10/2025
Me gida sheik Abdul-hadee Isa Ibrahim ya bani slot na mutum 10 workshop hedera network Wanda suke da buqata suyi mani magana ta dm
Gobe Asabar da karfe 10 na safe zamu cigaba da workshop na Hedera Network a birnin Kano, in sha Allah. Wadanda suke son halarta zasu iya yi mun magana a nan Facebook ta inbox saboda slot kadan s**a rage. Wadanda s**a halarci training na farko ba sai sun nemi izini ba, kai tsaye suna ciki, maza ko mata.
Wadanda basu taba halartar Hedera Network training ba sune muke da slot kadan gare ku a yanzu a nan Kano.
01/09/2025
commondo. olondo
Celebrating my 13th year on Facebook. Thank you for your continuing support. I could never have made it without you. 🙏🤗🎉
08/08/2025
PSG tayiwa vitinha kudi akan €130m
da hausa naira 231,890,376,793,35
08/08/2025
wanne bajinta lamine yamal yayi a wannan season da yan BARCA suke tunanin bashi Ballon ' d ' or ?
Click here to claim your Sponsored Listing.