Yusuf dan RANO

Yusuf dan RANO

Share

Warning

Photos from Yusuf dan RANO's post 22/09/2025

DUK WANDA YAKESO EDITING YAYI FOLLOWING WANNAN PAGE KOKUMA AYI FOLLOWING YUSUF LAWAN

17/09/2025
Photos from Yusuf dan RANO's post 05/09/2025

CHALLENGE TO AVERY ONE RANO PROFESSIONAL

24/08/2025

Zaman akace ba a so a sallah

16/08/2025

DA ƊUMI-ƊUMI: Shugaban Kasar Burkina Faso Ibrahim Traore Ya saka dokar biyan tarar miliyan biyu da zaman gidan yari Na dindindin ga duk macen da ta bayyana tsiraicinta a kafafen sadarwa na zamani.

Yace Hakan Babbar Illaci Ga Alumma Domin Yana Janyo Su Shagaltu Da Abubuwan Sabon Allah Ya Kuma Rage Masu Kuzarin Kishin Addini Da Kasar Su.

Daga ƙarshe yasa An Rufe Dukkanin Shafukan Yada Badala A Yanar Gizo A Kasar Burkina Faso Kamar Yanda Shugaban Kasar su ya Bukata.

Bayan Dakatar Da Duk Wasu Shirye Shiryen Fina finai Masu Nuna Tsaraici A Kasar Ta Burkina Faso, Ibrahim Traore Ya Bukaci A Rufe Dukkanin Shafukan Yada Badala A Yanar Gizo A Kasar Tashi Ta Burkina Faso.

Ya Ce Africa An San Mu da Martaba Al'adunmu Da Addinimu Saboda Haka Ni Ba Na Goyon Bayan Komawa Baya Irinta Turawa Saboda Haka Ya Bayyana Cewa Dukkanin Yan Film Su Shiga Taitayinsu Su Kame Jikinsu Bisa Tsarin Addini Da Al'adu.

Muma Allah yakawomana shugaba me kishin addinin musulunci irinshi🤲🤲. Follow our page
Yusuf Dan rano

Photos from Yusuf dan RANO's post 15/08/2025

Allah Ka Ceci Arewa....😭😭😭

Garuruwa k**ar su Funtua, Safana, Dandume, Kankara, Sabuwa, Batsari, Jibia, Danmusa, Faskari, Dutsinma, Kurfi, Malumfashi, Kafur, Bakori, Kankia, Matazu da Musawa a jahar katsina sune sunayen garin azaba da hawayen talaka da zubar jinin talaka a yau a jihar Katsina

Ya Allah Masu Ɗaukar Nauyin Bandit's Da Masu Bada Contribution Da Masu Jin ɗaɗin Abun muna Addu'ar Allah Kahanasu Jin Daɗin Rayuwarsu Duniya Da Lahira
Ameen Yah Rabbi
Follow me
Yusuf lawan

Photos from Yusuf dan RANO's post 15/08/2025

INDAI AIKIN ZA'AYI BABU SHEGEN DA YA ISA YA BUYA

Jiya wani sabon bidiyo na Be||0 Turj! mai k**a da wasan kwaikwayo ya bayyana, inda ya aika sako na rainin wayo, ya dauki bidiyon kwana hudu da s**a wuce

Tsakani da Allah babu dalilin da zai sa ace wai Be||0 Turj! ya gagara kamuwa ko an gagara ka$he shi, a kullun abinda yake kara bayyana a garemu shine Turj! kayan 'yan siyasa ne, kudi ake nema da shi

Na sha fada muku, duk wanda zai dauki bidiyo ko hoto ya tura matukar hasken rana (sun light ) ya taba bidiyon ko hoton Wallahi sai an gano inda yake a tura jirgin yaki yayi b0mbin dinsu

Yanzu ku duba wannan screenshot na hoton bidiyo da Be||o Turj! yayi, gurin da aka sa alamar cycle layin hanya ne, shine ya tona asirin gurin da ya dauki bidiyon a cikin tsaunukan dake yankin karamar hukumar Isa jihar Zamfara

Ni Datti Assalafiy ina jin haushi da takaici ace wai 'yan ta'adda suna zaune a cikin Kasar Nigeria, su dauki hoto ko bidiyo suyi amfani da yanar gizon Nigeria wajen tura sakon sannan ace wai ba za'a iya bincike a gano inda aka dauki sakon ba

Akwai wata bakar yana ta gizo "Dark web" wani black site ne wanda 'yan ta'adda, masu safaran miyagun kwayoyi da barayin yanar gizo suke amfani da ita wajen isar da sakonninsu saboda tsaron da dark web din ke da shi

Sannan babu wani forensic equipment da zai iya bada abinda ake so akan bayanan bidiyo da hotuna na 'yan ta'adda da s**a fitar ta dark web, amma matukar hasken rana ya taba bidiyon ko hoton to Wallahi za'a samu bayanansu da na'urorin da suke amfani dashi ta hanya mai sauki

A Cyber Forensic a kan dauki definition feature pixel na bidiyo ko hoto da characteristics dinsa, idan an duba polarization content, sai a mika wa dark net, dark Net zaiyi abinda ana kiransa zeroing, zai bada shadow wato inuwa da yake kan hoto ko bidiyon, da reflection na shadow da ya nuna, zai samo asalin na'ura da ya dauki hoton ko bidiyon

Idan carrier equipment ne k**ar smart phone wato handset da muke rikewa a hannu, sai ayi zeroing asalin

24/06/2025

Kubarshi kawai

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Rano Town
Kano