Mujaheed S Aliyu Jrd

Mujaheed S Aliyu Jrd

Share

MJ-Networker Updates

Yadda zaka samu jari ka fara kasuwancin ka ba tare da kaci bashin bank ba 02/10/2023

AKWAI VIDEO DAYAYI BAYANI GAMEDA AFFILIATE MARKETING ZAN TURO LINK DIN KOWA SAIYA JE YA KALLA YANZU KAMIN LINK DIN YAYI EXPIRE 📵

INDAI HAR KA FAHIMCI BAYANI DA AKAYI ACIKIN VIDEO KUMA KA GAMSU TO TABBAS ZAKA IYA AFFILIATE MARKETING🤷‍♂️* *IN SHA ALLAH😊

WANNAN SHINE LINK DIN VIDEO DAYAYI BAYANI YANDA ZAKA FARA AFFILIATE MARKETING DIN KANTA .
SO SAI A KALLA YANZU BEFORE LINK DIN YAYI EXPIRE

BAYAN ANYI CLICKING LINK DIN VIDEO SHINE A FARKO TA SAMA

👇👇👇
https://vimeo.com/838254336

𝗚𝗔 𝗗𝗔𝗠𝗔 𝗧𝗔 𝗦𝗔𝗠𝗨 𝗬𝗔𝗗𝗗𝗔 𝗭𝗔𝗞𝗨 𝗥𝗜𝗡𝗞𝗔 𝗦𝗔𝗠𝗨𝗡 𝗔𝗞𝗔𝗟𝗟𝗔 ₦𝟱𝟬𝗸 - ₦𝟭𝟬𝟬𝗸 𝗗𝗨𝗞 𝗦𝗔𝗧𝗜

𝗧𝗔 𝗛𝗔𝗡𝗬𝗔𝗥 𝗛𝗔𝗟𝗔𝗟 A 𝗢𝗡𝗟𝗜𝗡𝗘.

Suwaye ya dace dasu

•Dalibai
•Yan kasuwa
•Coppers
•Iyaye Mata Da Basu Sana'ar komi a gida

Bayan angama kallon Videon Idan kuna ra'ayi ku danna link dake kasan wannan rubutun zai kawo ku DM Dina zan maku bayanin yadda zaku fara cikin sauki

Ka/ki dnn link dinnan
👇🏻👇🏻
https://wa.link/nzxiaz

Yadda zaka samu jari ka fara kasuwancin ka ba tare da kaci bashin bank ba This is "Yadda zaka samu jari ka fara kasuwancin ka ba tare da kaci bashin bank ba" by Hanif Umar on Vimeo, the home for high quality videos and the people…

Photos from Mujaheed S Aliyu Jrd's post 01/10/2023

NIGERIA ƘASARMU TA GADO.

Bayan samuwar ƴancin kai zuwa kafuwar demukraɗiyya a Nigeria 🇳🇬 ga tambayoyi kamar haka:

(1) Yaushe ɗan talaka zai kammala karatun digiri a shekara hudu❓

(2)Yaushe ɗan talaka zai samu ingantaccen ilimi kyauta❓

(3)Yaushe ruwan famfo zai wadaci talaka❓

(4)Yaushe talaka zai samu wutar lantarki❓

(5)Yaushe za'a kula da lafiyar talaka da samar masa da magunguna kyauta❓

(6)Yaushe za'a kula da karatun yayan su❓

(7)Yaushe zasu samu tsaro da kwanciyar hankali❓

(8)Yaushe talaka zai iya shari'a da mai kudi tare da saran doka zatabi masa hakkinsa❓

(8)Yaushe talaka zai sayi man fetir cikin sauƙi tunda albarkar kasarsa ce❓

(9)Yaushe za'a dena kamasu kuma a tambayesu kuɗin fansa❓😭😭😭

(10)Yaushe zasu samu tsaro da siyan kayan abinci cikin farashi mai sauƙi❓

(11) Tun daga farkon Democradiyya zuwa yanxu ba'a daina yiwa talaka kamfen da waɗannan abubuwan ba dama waɗanda ban lissafa a sama ba, Shin yaushe ne Talaka zai samu Yanci a Nigeria 🇳🇬❓❓❓

TALAKA A NIGERIA BAYA DA BUKATAR KA BASHI KUƊI IDAN HAR ZA'A KULA DA Al’AMURANSA SA TO ALHAMDULILLAH….

29/09/2023

ADDU’AR YAU JUMA'A:
Ya ALLAH Ka ɗaukaka musulunci da musulmai a duk inda s**a kasance ka basu rinjaye akan kafurci Ka sanya dukkan ayyukanmu su zama domin kai.

Juma'atul Mubarak 📿🕋

28/09/2023

Matarsa ta ce “Kwana biyu na rabu da ganin abokinka Nura a gidan nan, Allah ya sa dai lafiya?”🤔

Sai ya ce “Mun ɗan samu saɓani da shi kwana biyu, amma zamu shirya.”🤗

Sai ta ce “Allah Sarki...! Nura mutumin kirki, nasan yanzu haka laifinka ne, ƙila kai ne ka ɓata mishi rai.”😒

Sai ya ce “ A'a ko kaɗan!, ce mishi nayi ina so in sayi mota da ƙuɗin da na samu a delegate na bana, shi kuma yake bani shawarar wai aure yakamata in ƙara tunda na samu dama, na nuna ƙin amincewa ta da shawarar shi, shi kuma yaji haushi ya ce kwata-kwata bana son ɗaukar shawararshi, tun daga nan ko na kira waya baya ɗauka.”🥺

Sai ta ce “ Ƙyale ɗan banza🙄!, Nifa dama kaf a cikin abokanka sam ban yarda da wannan mai ruwan munafukan ba.”....🤣🤣

24/09/2023

WAJIBI NE KASAN ADDININKA.
-
"Allah bai halicceka don kawai kazo duniya a cikin jerin sahun waɗanda ya halitta bane, a'a ya halicceka ne don kazo duniya ka sanshi ka san addininsa sannan kuma ka bauta masa"
-
"Wasa ko wargi ba naka bane a wannan duniyar, ka duƙufa wajen neman ilmin sanin Allah don ka bauta masa yadda zai kyautata zuwanka gareshi, matuƙar kabiyewa son zuciyarka a wannan duniyar, to haƙiƙa za ta kaika ta kuma baroka a inda aikinka yafi so"
-
❝Almujaddid Sheikh Abdulwahab (R.h) yana cewa: Mafi ƙarfin farillar da Allah ya wajabta maka ita ce: sanin addininka, saninsa da kuma yin aiki dashi, sababi ne na shiga aljannah, jahiltarsa da tozartashi kuwa sababi ne na shiga wuta❞.
{مختصر سيرة الرسول ﷺ. (١١/١)}

23/09/2023

"Duk wadda halinsa ne Tauye haƙƙokin bayin Allah, bayi gamawa da duniya lafiya".

Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

22/09/2023

YA ALLAH KA BIYA MANA BUKATUN MU

Aliyu Bn Abi Ɗalib, Radhiyallahu anhu, ya ce: "Na ɗanɗani abubuwa masu daɗi da yawa amma ban samu abun da ya kai lafiya daɗi ba, sannan na ɗanɗani abubuwa masu ɗaci da yawa a duniya amma ban samu abun da ya kai ka nemi biyan buƙata a wurin mutane ɗaci". A duba al-Kalamuɗ ɗayyib.

Ya Allah ka biya mana buƙatunmu a tsakanin mu da kai ba tare da wani ɗan Adam ya wulaƙanta mu ba.

SHEIKH UMAR SHEHU ZARIA
Hafizahullah

Muhammad Salisu Fago✍️

Juma'atul Mubarak 📿🕋🕌

21/09/2023

Mata Iyayen Mu🤣
Tsabar neman rigima wai daga ganin me gida ya rataye kawunan dabbobin da ya farauto shine ita ma ta rataye kan berayen da ta karkashe.🤣
Ga tsintsiyar ta nan a matsayin bindiga! 😎😅

20/09/2023

WANNAN LABARIN YA BURGE NI:
Wani babban mutum da matarsa sun je gidan zoo.

Sai s**a ci karo da wani biri yana wasa da biranya(macen biri) cikin nishaɗi da soyayya. Sai matar nan ta kalli mijin ta ce, "Kai! Kalli wani biri wanda ya iya soyayya."

Mijin dai bai ce komai ba sai ya girgiza kai.

Sai s**a yi gaba wajen wani zaki da zakanya. Zakin ya yi zamansa a gefe guda kamar bai san da zaman zakanyar ba, ya kau da kai ko kula ta ba ya yi. Sai matar nan ta ce, "Wannan wacce irin rayuwa ce ba soyayya!"

A nan ne sai mijin ya dube ta ya ce, "Ɗauki dutsen nan ki jefa wa zakanyar can ki ga abin da zai faru."
Jefawarta ke da wuya, sai zakin nan ya tashi tsaye ya yi ƙaraji ya yo ɓangaren da ta yi jifan – da niyyar ya ba wa matarsa kariya.

Sai mijin ya ƙara neman ta jefa wa biriyar/biranyar nan da s**a ɗan wuce. Da ta cefa kawai sai birin nan, cikin ƙiftawar ido, ya yi tsalle ya hau wata bishiya ya bar matar a wajen – domin ceton kansa.

Sai mijin ya ce, "Kar a yaudare ki a kan abin da kika gani a zahiri a matsayin soyayya. A lokuta da dama, wasu s**an bayyana soyayyar da ba ita ba ce a zuciyarsu.

Amma akwai wasu waɗanda ba sa iya bayyana soyyayarsu a zahiri amma zuciyarsu a cike take da ƙauna, tausayi da jinƙai.

Saboda haka, a yanzu akwai mutane da dama a rigar birin can, wasu kuma a rigar zakin!

COPIED

20/09/2023

"Duk yadda muke a rayuwa kar mu rabu da karatu addini duk ƙaranci Lokaci mu nemi Lokaci musan Allah yaya zamu bauta masa".

~ Professor Isa Ali Pantami

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kano