IGM insight
Wanda ya ji labari ya fi wanda ya gani.
Ƙwayar gaskiya tana ɓoye a cikin labari.
EXPOSED: Nigeria's Inflation Crisis – Families Starving While Leaders Feast! 🇳🇬😡In the markets of Kano and Lagos, mothers like Aisha from Kaduna weep as rice prices skyrocket 50% to ₦80,000 per bag – that's ₦1,600+ per dollar, per latest CBN data (Dec 2025). Her three children skip meals; "We eat once a day now," she told me, tears streaming. This isn't misfortune – it's man-made injustice.Official stats confirm: Inflation hit 34.5% (NBS Nov 2025), food index up 40%. Yet politicians jet to Dubai feasts, billions vanish in "palliative" scams (EFCC probes ongoing). Empty promises from A*o Rock while 26 million Nigerians face hunger (World Bank report).I've spoken to traders, economists, and families – the pattern is clear: corruption fuels this fire. No more silence!Join the fight: Share your story below. Tag your rep. Demand accountability NOW. : NBS.gov.ng, CBN.gov.ng, WorldBank.org. Facts checked – truth hurts, but it heals. 💪
“Ba duk mai magana yake da hikima ba, amma duk hikima tana magana.”
03/06/2025
Yau da yawa wasu matasa suna gudun auren irin waɗannan mata masu kamun kai da tsoron Allah, sai su fi son masu shahara da kwalliya kawai. Me kuke tunani?"
23/05/2025
Tinubu na kokarin kafa tsarin jam’iyya daya (one-party system) inda APC ke mulki ba tare da karfi daga ‘yan adawa ba. Wannan tsarin yana da hadari ga dimokuradiyya domin yana hana sauraron ra’ayoyin talakawa.
A tarihi, irin wannan ya taba faruwa da Janar Abacha lokacin da ya hana MKO Abiola hawa mulki. Daga karshe Abacha ya mutu kwatsam, kuma demokradiyya ta dawo.
Idan Tinubu ya ci gaba da wannan hanya, zai iya rasa goyon bayan jama’a, fuskantar matsin lamba daga cikin gida da waje, kuma dimokuradiyyar Nigeria za ta shiga hadari. Tarihi na iya maimaita kansa idan bai saurari ra’ayoyin mutane ba.
24/04/2025
Alhamdullah Malam ya tsage gaskiya DA gaskiya Ku saurar🤲 #drahmedbuk #Tafsir#ramadankareem
24/02/2025
Revaluation start with you Yan kasuwa Allah yaceceku
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700211