Jaridar Kannywood
Journalist
28/05/2026
Ina social media In lows? Shin zaku shiga batun auren G Fresh da Matarsa?
28/05/2026
Barka Da Sallah: Masha Allah Jarumi Abdul M Sharif Tare Da Matarsa Maryam Malika, Allah ya karo kauna da soyayya Ameen
Kun zama masifa a masanaantar mu. Comrd Danbaban Gawuna
24/05/2026
Garzali Miko, Nifa Akan Abinci....
Daga wajen Reception ɗin Auren Isa Feruzkhan.
Me za ku ce?
24/05/2026
Ana ci gaba da jimamin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood Wasila Isma'il Umar
Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa na Kannywood, Wasila Isma'il ta riga mu gidan gaskiya da safiyar ranar yau Lahadi nan bayan fama da doguwar jinya.
23/05/2026
Wani Sako Kuke Dashi Ga Babiyana.
23/05/2026
Jarumar Kannywood Hafsat Idris tayi kokari Matuka.
Hajjin bana su 7 ta biyawa wannan harda ummie , masha Allah shifa hajji ko kanada kudi se Allah ya kiraka kuma biyawa wasu se me qarfin xuciya ammafa kiran ubangiji koda kudinka koda na wani
22/05/2026
Masha Allah, Khadija Yobe (Karima Izzar So) na daga cikin fitattun jaruman Kannywood da s**a shahara musamman a fim ɗin “Izzar So
22/05/2026
Wannan Shekara Biyar (5) Data Wuce Tayi Tashe Sosai A Tiktok Shin Zaku Iya Tuna Sunanta
21/05/2026
Wadanda suke ta magana a kaina Kwanakin baya akan bansa hoton Adam A Zango sun manta cewa sana'ar mu daya.
Kuma idan abu ya faru dani Zango na cikin wadanda zaa fara tambaya haka idan abu ya faru dashi nima sai an tambaye ni amma mutane s**a rinka zagina.
~ Hadiza Gabon
21/05/2026
Fatima Hussaini wadda ake yiwa laqabi da Maryam Labarina, ta fito social media domin tallata sabon fim din ta mai suna “Dammy Ammy” wanda tace shine movie din ta na farko, kuma zata sake shi a ranar ashirin da biyar ga wannan wata, wato ranar Litinin mai zuwa kenan.
Daga Kasar Saudiya
Yanzu haka Fatima tana a Saudi Arabia wurin aikin Hajji. Ataqaice ma dai, daga chan ne tayi wannan sanarwar.
Da harshen turanci tayi sanarwar.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700104