Idris Rabiu Dutsengarma

Idris Rabiu Dutsengarma

Share

Idris Rabiu Dutsengarma was born in Dutsengarma, Bebeji L.G.A Kano State

19/02/2026

Alhamdulillah..
May Almighty Allah accept our prayers.

17/02/2026

Sunnah ce mai kyau ka nemi afuwar dan uwanka musulmi kafin shigowar watan Ramadan ,

Ina neman afuwar ka/ki idan nayi maka ko nayi Miki wani laifi Wanda na sani ko ban saniba .
Dan Allah a gafarceni

Allah yayi mana gafara baki daya.🙏🙏🙏

27/01/2026

Siyasa tana koya wa wasu darasi Kuma tana fallasa gaskiya, tana gwada haƙuri da juriya kuma tana nuna waye masoyin gaskiya da na Karya a lokacin jarabawa.
Ba kowa ke jure tafiyar ta ba, amma mai hakuri da juriya shi ke cin moriya a ƙarshe.
Ya Allah ka zaba mana mafi Alkairi a gare mu.

12/01/2026

Self helps is the best help.

Photos from Idris Rabiu Dutsengarma's post 06/01/2026

I am very grateful to my family and friends for showing me love, support,care, and affection at all times.
I am truly proud of you all"

May Almighty Allah bless our lives and forgives us all our sins knowingly and unknowingly.

Photos from Idris Rabiu Dutsengarma's post 06/01/2026

Alhamdulillah....
Today is my birthday.

Photos from Idris Rabiu Dutsengarma's post 02/01/2026

2026 Calendar.

Photos from Idris Rabiu Dutsengarma's post 31/12/2025

....
Alhamis ,
01/01/2026,
Ya Allah Muna rokan ka,ka sada mu da Alkairan dake cikin wannan shekarar ta 2025,ka nesan tamu da duk wani abin ki.

31/12/2025

BANKWANA DA SHEKARAR 2025.

Alhamdulillah, dukkan yabo da godiya s**a ra tabbata ga Allah madaukakin sarki,me kowa me komai muna Kara godiya gare sa bisa ni'imar da yayi mana .

Zanyi amfani da wannan dama domin bankwana da shekarar 2025, Kuma ina nuna farin ciki na , da ganinn karshen shekarar cikin koshin lapia da kwanciyar hankali ,Kuma Ina maraba tare nuna farin cikin shigar sabuwar shekara ta 2025.
Muna addu'ar Allah ya yafe mana kura kuran da muka aikata a cikin ta ,muna addu'ar Allah ya sada mu da alkairan 2026,ya zaunar da kasar mu Lafiya, Allah ya jikan yan uwa musulmai da muka rasa ya Yafe musu zunuban su damu baki daya.
Muna Kara neman afuwar duk wadanda muka sabawa ko muka yiwa wani kuskure, a kowanne lamari da a yafe mu.

Muna Kara godiya gare Ku yan uwa masoya masu daraja, bisa kaunar Ku gare mu tare da nuna mana goyon baya a gare mu ,muna addu'ar Allah ya bar kaunah da zumunci.

Tabbas shekarar 2024 ,shekara ce da aka shiga kalu bale da dama hadi da rashe rashen yan uwa da kuma fuskantar Kalu bale da dama sannan shekara ce da aka Sami dumbin nasarorin rayuwa.

Muna Kara Kira da Jan hankali ga matasan mu da ayi hattara da yan siyasa Marasa kishin al'ummah,ayi kokarin nemawa kai mafuta da bin cancanta wajen harkokin siyasa da sauran mu'amalar rayuwa.

A karshe ,muna addu'ar Allah ya sadamu da alkairansa ya Kara mana nasarori, Allah ya tabbatar mana da dawwamammen ci gaba a kakamar Hukumar mu ta Bebeji da ma jihar Kano baki daya da al'ummar Nigeria,Muna addu'ar Allah ya sanya wa rayuwar mu albarka ya sa mu gama da duniya Lafiya.

Comrd.Idris Rabi'u Dutsengarma
Wednesday , 31/12/2025.

30/12/2025

A tsarin rubutu ,Mutane Biyu Ne S**a Ci Moriyar Duniya, Wanda Ya Rubuta Abinda Yakamata A Karanta, Da Kuma Wanda Ya Aikata Abinda Ya Kamata A Rubuta.

Ya Allah Kayi Rikon Da Hannayenmu Ka Bamu Ikon Rubuta Abinda Zai Amfane Mu A Duniya Da Kuma Lahira.
Ameeeeeeenn.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano