Musa Saad Elgashash

Musa Saad Elgashash

Share

Musa Saad Usman Is a Kannywood movie director popularly known as Ms_Elgashash

Musa Saad Usman the 10th son of Mal Saad Usman Origin of Zamfara state shinkafi local government, who born in kaduna state Sabon gari Local government, where his father based, grew up in here also studied in Ahmadu Bello University Zaria

01/11/2025

idan zaabak dama kayi magana da wanda ba ya raye shin wa zaka ce???

23/08/2025

Menene Budurwa ke
muku da ba kwaso

16/08/2025

MEYE SANADIN RABUWAR KA DA BUDURWARKA
TA FARKO
????

10/08/2025

GIDAN KALLON ƘWALLO BA IYA GIDAN KALLO BANE KAWAI YA KAMATA KA SAN WANNAN:

Duk inda ka ga Irin wannan Wurin muna kiran wannan wuri da "Cibiyar Kallon Wasanni" (Viewing Center).

Ɗaya daga cikin Wuri mafi kyau a Rayuwar mu matasa:

✍🏽 Babu wariyar kabila.
✍🏽 Babu wariyar launin fata.
✍🏽 Babu bambancin addini, babu kabilanci, babu fifikon sana'a.

✍🏽 A nan kowa daidai yake da kowa ko anan ne zaka ga ma'aikatun gobnati da masu aikin sai da ga ruwa suna zaune tare, suna hira tare, suna muhawara tare ba tare da wata mummunar manufa ba.

✍🏽 'Yancin faɗar albarkacin baki, mu Anan ba kowa ke damuwa da shekaruba ba yaro babu babban.

✍🏽 A nan ba a buƙatar sai ka gabatar da kanka ko da Ranar ka Fara zowa domin mutane sun sanka, kawai kayi magana za mu gane ka bisa kulob ɗin da kake goyawa baya.

✍🏽A Wannan Wajen ne kaɗai wurin da zaka ce Rashford ya fi Mbappé kuma mutane su ɗauki bangare da gaske koma a goya maka baya harma da hujjoji koma ta zauna.

A nan ne ƙauna ta gaskiya take 🤝😍

Wanda yaƙe kewar a dawo League yayi mun liking 🤌 🤣

09/08/2025

Rahama sadau tayi Aure

Congratulations DiDi Alalah ya sanya Alkhairi

07/08/2025

mazan kwarai ba sa ba Mata kudi sai dai su Tara kudin su aure su
shin gaskia ne?

Photos from Musa Saad Elgashash's post 07/08/2025

Bara i war haka ana siyar da tiyan wake fiye da naira dubu 5+, a bana tiyan wake a Zariya naira 2500.

Masara a bara, sai da talaka ya daina ci, a bana tiya naira 1000.

Shinkafa a bara tiya naira 5000, a bana a Zariya naira 3300.

Sai kuma mene ne ya yi sauƙi a wajen ku?

06/08/2025

Da ni da masu ziyarta ta, AA Rano rice ne abincin mu.

Photos from Musa Saad Elgashash's post 04/08/2025

ya kuke ganin yakubu a matsayin Prof Nury shin zai iya kuwa

prof Nurie A or B mukafta

04/08/2025

soyayya ba ruwanta da kudi

04/08/2025

yaushe rabon ka da ace
maka send me
your account
number??

28/07/2025
Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Zoo Road
Kano
700224