DTR Global Channel 2

DTR Global Channel 2

Share

Let's Spread Happiness for Everyone. Fatanmu kowa ya yi farin ciki.

13/04/2026

Ga Kyanwar da ta fi Talakawan Najeriya Jin dadi da gata😻😻 Duk wanda ya yarda haka ne yayi.👇👇
LIKE✅
COMMENT
SHARE

12/04/2026

Alhaki Kuikuyo:😮‍💨 Matsanancin halin da 'Yan Bindiga su ka shiga a wani Daji.😞 With English Subtitle
LIKE✅
COMMENT
SHARE

10/04/2026

Bidiyon yadda ta Kacame a Kano.💪 A ganin ku wanene zai gwabje wani?🥷

10/04/2026

Bushman a Kantin Shoprite

10/04/2026

Da Mataimakin Gwamna ya tafi, sai rububin Kujerar ake yi.
-Gwamna Abba Kabir.

10/04/2026

Abba Kabir fa ya fasa Kwai Mai Wari kan Kwankwaso, da zargin Cin Amana.🤬🐣 🤬 A bisa Adalci wanene mai laifi?👇👇



Asiwaju Bola Ahmed Tinubu

09/04/2026

Turancin Nafi'u Bala ADC a INEC.

09/04/2026

Innalillah😭 Allah ka tseratar da Jaririyar nan da iyayenta. Me ya fi ba ku tausayi?

06/04/2026

'Yan Kasuwar Kano, ga damar Bunkasa Kasuwanci da samun dimbin ciniki. Ku yi mana WhatsApp don karin bayani. 08104069269

02/04/2026

Mafarkin da ta yi Daren jiya💭, Karnuka, 'Yan Sanda, Wuta, Aljanu. Ku taya ni kallo da comment.

01/04/2026

Ku taimaka ku gaya min; wani sako Bidiyon barawon nan ke isarwa?

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

No 365, Shaik Ja'afar Mahmud Adam Street, Dorayi Panshekara Road
Kano