AMON YANCI RTV

AMON YANCI RTV

Share

Labarai | Shirye-shirye | Wasanni | Nishadi

06/03/2026

makamin kasar Iran...

18/02/2026

Mu sha karatun littafi mai tsarki..

18/02/2026

“A matsayina na kirista kuma daya daga cikin masu yada Bisharar Ubangji Yesu Almasihu Acikin Duniya, yau ina yima yan wanmu musulmai happy Ramadan,
Ubangji ya baku iKon gamawa lafiya.”

©Evengalist Ibrahim Usman

18/02/2026

“Tun aka haife ni ina sujada da ɗarikar LCCN( Lutheran church of christ in Nigeria) ban taba ganin an yi sujadar Ash Wednesday ba amma wadanda ku ka fi ni dadewa a duniya kuma church namu irin daya sai ku fahimtar dani saboda na sani idan ana yi. Toh kuyi min uziri bana son dogo managa”

— Blessings David

18/02/2026

Ramadan Kareem

18/02/2026

UMAR MS Jigirya ya goya TaNabiyyi.

Ko wannan hoto ya dace cikin azumi?

17/02/2026

Fitattun Matasa na yi muku barka da shiga watan Ramadan mai tsarki! 🌙

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Kano