Labarin wasanni

Labarin wasanni

Share

Kukasance masubin doka da dukkan wani tsari na wannan page mai albarka tare dani babangida salisu bos

07/04/2026

🚨✅ Mikel Arteta ya tabbatar da cewa Declan Rice, Leandro Trossard da Gabriel Magalhães duk suna nan a shirye don wasan Sporting CP da Arsenal.

07/04/2026

🚨 LABARI: Real Madrid ta rufe rufin Santiago Bernabéu kafin wasansu da Bayern Munich a daren yau!

07/04/2026

🚨 SABON LABARI: Éder Militão na iya fara wasa A karawar Bayern Munich! 🇧🇷

Dan wasan ya dawo cikin kyakkyawan yanayi.

07/04/2026

🚨🗣️ Toni Kroos: “Lamine Yamal shi ne dan wasa mafi baiwa a duniyar ƙwallon ƙafa a yanzu.”

06/04/2026

🚨 LABARI : Jude Bellingham zai fara daga benci a wasan Real Madrid da Bayern Munich.

05/04/2026

🚨 LABARI: Real Madrid a yanzu ta buɗe ƙofa domin sayar da Eduardo Camavinga a wannan kasuwar bazara.
Rahotanni sun nuna cewa Paris Saint-Germain na daga cikin manyan kungiyoyin da ke nuna sha’awa wajen daukar matashin dan wasan.

05/04/2026

Labari da dumi dumi Pepe Alvarez ya rahoto, an fara samun fargaba a Real Madrid a halin yanzu. Majiyoyin ƙungiyar sun tabbatar musu da Harry Kane ba zai fara ba a wasan su na ranar Talata, amma yanzu rahotanni sun tabbatar da ya shirya tsaf kuma zai fara a wasan. A cikin ƙungiyar, ana kallon sa a matsayin mafi girman barazana a gaba ɗaya tawagar Bayern Munich.

Labarin wasanni

05/04/2026

Al,amura basa tafiya dai dai ga iyalan Mikel Arteta 😃😃
Ranar Asabar: Aka tsige mazan Arsenal daga gasar FA Cup ❌

Ranar Lahadi: Aka tsige matan Arsenal daga gasar FA Cup ❌

Brighton da Southampton sun jiƙawa iyalan Gunners aiki cikin ƙasa da awanni 24 👋🏆

• Fagen Wasanni

05/04/2026

Atletico Madrid sun wallafa wannan hoton a shafin su, tare da janyon hankalin kwamitin ladabtarwa na gasar La Liga, bisa abun da suke kira da rashin adalci!!!
Menene ra'ayinku?

04/04/2026

Barcelona ta baiwa Real Madrid tazarar point 7 a saman table ya kuke gani 😃

04/04/2026

Taya murna ga yan Barcelona

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kafin Maiyaki?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Kafin Maiyaki
Kafin Maiyaki