Auren mut'ah Halal ne'
ALLAH NE YA HALATTA AUREN MUT'AH DAN KADA AYI ZINA!!!
Auren mut'a shine Abin da yafi koma bayan aikata Zina da matasa/Yan mata/Zaurawa/Dalibai/matafiya keyi
Auren mut'ah Halal ne
Daga Kin Gaskiya.......?
Al'umma sun 'kwammace suyi Zina/Lesbian/Luwadi an samusu kiyayyar Halal Auren mut'ah
Duniya Ta cika da mazinata saboda an samusu kin Auren mut'ah Amman sun zabi aikata Zina
alhali Auren mut'ah ne alkhairi gare su
muhadu daku mu tattauna
Auren mut'ah shine Alkhairi game da aikata Zina ce zinace
Muna maraba da Tambayoyin ku akan Auren mut'ah
auren mut'a connect
30/03/2026
WASIKAR IMAMU MAHADI GA YAN SHI'A DA WAKILIN SA NA KARSHE!!!
Daga Imam Mahdi (AS) zuwa
علي بن محمد السمري
بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيمِ
يا علي بن محمد السمري، أعظم الله أجر إخوانك فيك، فإنك ميت ما بينك وبين ستة أيام، فاجمع أمرك، ولا توصِ إلى أحدٍ يقوم مقامك بعد وفاتك، فقد وقعت الغيبة التامة، فلا ظهور إلا بعد إذن الله تعالى، وذلك بعد طول الأمد وقسوة القلوب وامتلاء الأرض جوراً
وسيأتي شيعتي من يدّعي المشاهدة، ألا فمن ادّعى المشاهدة قبل خروج السفياني والصيحة فهو كاذب مفترٍ
ولا حول ولا قوة إلا بالله العلي العظيم
Da sunan Allah Mai rahama Mai jin ƙai
Ya Aliyu ɗan Muhammad as-Samari,
Allah Ya ƙara wa ‘yan’uwanka lada a kanka, domin za ka rasu cikin kwanaki shida masu zuwa.
Ka tsara al’amuranka, kuma kada ka naɗa wani a matsayin wanda zai maye gurbinka bayan rasuwarka.
Domin Babbar Gaiba (Gaibat Kubra) ta fara, kuma babu bayyanar (Imam) sai da izinin Allah, bayan dogon lokaci, da taurin zukata, da cikar duniya da zalunci
Kuma nan gaba wasu daga cikin mabiyana za su riƙa cewa suna ganina.
Ku sani! Duk wanda ya yi iƙirarin yana ganina a matsayin wakili kafin fitowar Sufyani da kiran sama (Sayha), to shi maƙaryaci ne, mai ƙirƙira.
Kuma babu ƙarfi babu iko sai ga Allah Maɗaukaki.
Allahumma ajjil li waliyikal farj
Mun sallama Maka ya Jagoran Duniya masanin zukatan bayi
Mai kawar da zalunci ya tabbatar da adalci
Hakika Babu abinda ba Ka gani Babu abinda baka sani ba ya imamu
MU NARKE CIKIN MAHADAWIYYA 👌
Ba da izini na ba Kuma ban amince ba wani ya canza min rubutu ko ya rage Koda harafi daya‼️
Wanda yayi min haka Ina karar sa a gun imamin zamanina
Sidi Abu Narjisa Arrafidy ne ya kawo wannan wasika Dan Yan shi'a su anfana!!
Mu'assasar sayyida Khadija media
"cikar Musuluncin mutum shine Ya yarda kuma yayi wulaya ga imamu Ali a matsayin wasiyyin Annabi" Kin yarda da Hakan kafirci ne !!
Click here to claim your Sponsored Listing.