Nasir Tech Lab
Tech affairs
Unlock phone cheats
Tech secret reveals
25/08/2026
π Facebook recognized me as a consistent reels creator this week!
23/08/2026
Samu 1GB na data akan β¦300 kacal! π₯
π± Social Bundle kawai
Za ka iya amfani da ita a: Instagram, TikTok, YouTube, Facebook, Snapchat, Audiomack da Spotify.
π² Danna: *406*4 #
23/08/2026
π₯ MTN DATA CODES GUDA 8 DA YA KAMATA KA SANI! π±π₯
Kana amfani da MTN? Ga wasu USSD Codes guda 8 da zaka iya amfani da su wajen samun data:
1οΈβ£ 34421 # β β¦600 β 4GB
2οΈβ£ 312652 # β β¦200 β 1GB
3οΈβ£ 312653 # β β¦1,000 β 4GB
4οΈβ£ 121248 # β β¦2,000 β 13GB
5οΈβ£ 1213 # β β¦5,000 β 25GB
6οΈβ£ 12142 # β β¦2,500 β 11GB
7οΈβ£ 12141 # β β¦1,500 β 7GB
8οΈβ£ 12143 # β β¦3,000 β 20GB
π‘ Ajiye wannan post Ιin domin kada ka rasa codes Ιin idan kana buΖatarsu.
π² Follow NASIR TECH LAB domin samun Ζarin bayanan Technology, Data & wayoyin hannu cikin Hausa.
β οΈ Ka tabbatar da availability Ιin bundle Ιin a layinka kafin ka yi subscription, domin tayin MTN na iya bambanta.
23/08/2026
π₯ KANA AMFANI DA AIRTEL? KA KARANTA WANNAN! π₯
Kana neman data mai rahusa a Airtel? π±π° Akwai wasu special offers da kan bayyana ga wasu layuka, amma offer Ιin na iya bambanta daga layi zuwa layi.
π Ka danna *312 # domin ganin dukkan data bundles da Airtel ta samar maka a yanzu.
β οΈ Muhimmi: Kada ka bi code daga wani post kawai; ka tabbatar offer Ιin ya bayyana a menu na layinka kafin ka yi subscription.
π NASIR TECH LAB
π‘ Fasaha cikin sauΖi | Tech Tips | Useful Codes
β€οΈ Ka LIKE
π¬ Ka COMMENT βAIRTELβ idan kana son karin codes
π Ka SHARE domin abokanka su gani
β FOLLOW NASIR TECH LAB domin samun sabbin bayanai.
23/08/2026
THANK YOU, MY AMAZING FOLLOWERS β€οΈπ³π¬
To everyone who follows, likes, comments, shares, and supports my page β I truly appreciate you! πβ€οΈ
Your support means a lot to me and gives me more motivation to keep creating valuable, interesting, and entertaining content. ππ₯
Whether you are from the North, South, East, or West of Nigeria, we are one family. π³π¬β€οΈ
Thank you for being part of this journey. More amazing content is coming! ππ₯
22/08/2026
Ka danna *996 #, sannan ka shigar da lambar NIN Ιinka. Ka jira a tabbatar da bayananka, idan an tabbatar da su cikin nasara, za a buΙe layinka nan take.
Idan ka manta Facebook password to basai kayi forgot password ba ga yanda zaka ganosa watch vedio π
22/08/2026
Alhamdulillah! β€οΈπ
50K Followers! ππ
Godiya ta musamman ga kowa da kowa da yake bibiyar Nasir Tech Lab, yana kallo, sharing da kuma supporting dina.
Allah ya saka muku da alheri. β€οΈ
Muna ci gaba tare! π
Inhar kana ganin wannan abun a wayarka wannan vedio nakane
20/08/2026
π₯ Kana neman DATA mai araha a Najeriya? π³π¬π±
Ga wasu codes da zaka gwada π
π± Airtel: "*312*10*1 #"
π± Glo: "*312*1*2*7*3 #"
π± MTN: "*312*100 #"
π± 9mobile: "*229*3*11 #"
π₯ Ka gwada naka yanzu, ka tura wa abokanka su ma su amfana!
Website
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Nasir Tech Lab posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.