PRIME ALERT N
security and Protection
11/04/2026
PRIMEALERT
10/04/2026
Kowa ya san kashe gobara yana da wuya, amma hana ta faruwa mai sauki ne! PrimeAlert sun zo muku da mafita ta musamman domin bawa kasuwanninmu kariya ta yadda ko hayaki aka gani, zamu sanar da kai kafin ya zama wuta. Muradinmu shine kare dukiyar al'umma da tabbatar da cewa babu wani dan kasuwa da zai wayi gari da kukan asara.
Domin karin bayani, magana ta WhatsApp: 08106699999."
Gobara ba ta mutunci, ba ta nuna tausayi, kuma ba ta barin komai. Amma zaka iya dakatar da ita tun kafin ta fara! Burinmu a PrimeAlert shine mu zama garkuwar dukiyar ku. Tare da hadin gwiwar hukumar kashe gobara ta Kano, muna aiki dare da rana domin ganin kasuwanninmu sun tsira daga annobar gobara.
Don tuntuva ko karin bayani: 08106699999 (WhatsApp)."
10/04/2026
Kowa ya san kashe gobara yana da wuya, amma hana ta faruwa mai sauki ne! PrimeAlert sun zo muku da mafita ta musamman domin bawa kasuwanninmu kariya ta yadda ko hayaki aka gani, zamu sanar da kai kafin ya zama wuta. Muradinmu shine kare dukiyar al'umma da tabbatar da cewa babu wani dan kasuwa da zai wayi gari da kukan asara.
Domin karin bayani, magana ta WhatsApp: 08106699999.
10/04/2026
Duniya ta ci gaba. Ba sai ka ga wuta tana ci ba sannan zaka kira hukumar kashe gobara. Yanzu, ta hanyar PrimeAlert, hukumar zata iya gano hayaki a gidanka tun kafin ka sani. Wannan shine canjin da muke bukata a Kano!"
Domin karin Bayani
ga Number mu ta whatsapp
08106699999
10/04/2026
Dukiyar mutum ita ce rufin asirinsa, amma rayuwar iyalinsa ita ce komai narsa. Kada ka yarda sakaci ya sa gobarar da za a iya hanawa ta raba ka da masoyanka. Da na’urar PrimeAlert, zaka gano matsala tun tana hayaki. Rigakafi ya fi magani!"
WHATSAPP NUMBER
08106699999
10/04/2026
23/02/2026
Never worry about power outages. Our burglar alarms have backup systems to keep you protected at all times.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Website
Address
NO 6 UMMI Plaza KANO
Kano
70033