Humaira Kasim

Humaira Kasim

Share

Ya Allah kashiga lamarinmu🙏🏻🙏🏻

26/03/2026

Jaridar Daily Nigerian ta ruwaito cewa ana neman tsohon mataimakin gwamnan Kano Nasiru Gawuna ruwa a jallo, yayin da ake rade-radin cewa zai koma Kwankwasiyya.

Rahotanni sun bayyana cewa wayar Gawuna ta daina shiga, a daidai lokacin da ake zargin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya umarci manyan jagororin jam’iyyar da su dakatar da shirin sa na sauya sheƙa.

Yunkurin komawar Gawuna tsagin Kwankwasiyya ya janyo cece-kuce a siyasar Kano, inda wasu ke ganin hakan zai iya raunana jam’iyyar a Kano, yayin da a ɓangaren Kwankwasiyya kuma ake maraba da wannan shiri da farin ciki.

Photos from Humaira Kasim's post 25/03/2026
25/03/2026

Haba malam daga hoto ko da yake maza duk haka suke ai Allah ya mudache amma maza kurake sare????

Photos from Humaira Kasim's post 24/03/2026

Wanne yafi kyau achikin waddan photos din

Photos from Humaira Kasim's post 22/03/2026

Day 3 nayi kyau kuwa????

Photos from Humaira Kasim's post 22/03/2026

Nasan nayi kyau ko A day 2

22/03/2026

Nafi karfin yaro wlh

22/03/2026

Nayi kyau

Photos from Humaira Kasim's post 22/03/2026

Day 2

21/03/2026

To kajidai

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Kano