Kabiru Musa

Kabiru Musa

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Kabiru Musa, Musician/Band, abbale Street, Kano.

11/11/2024

S a bafulatani mutum

11/11/2024

Fari megidan farare Inna nufin megirma hon Tukur Muhammad fagge member

11/11/2024
11/11/2024

Murna murna murna Ina godiya ga Allah subuhanahu wata ala dayabawa shugaban karamar hakumar fagge shida matemakinsa nura Ali shugaba damar Nemo abokan aiki acikin karamar hakumar inda aka dauko megina Ali Ali Suleiman amatsayin super baither consilo dakuma daya megidan wato fulanin asali shikuma a matsayin s a to Ina adduwar Allah yayi riko da hannu su sabida rasullahi s a w ✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️ kabiru Musa layin anmani

27/10/2024

Kazar Abba Yar albarka tayi kokarin fidda yaran ta gida 44 a kano muna fatan Allah yataya Allah yadiyaba

27/10/2024

Wlh hutaroro kodaku kobaku zamucigaba da aiyikanmu du gomna gomna ne sabida haka bawanda ya Isa yahana Abba yin abinda zaiyi a Kano Kuma baza mukarba yarda ayimana tallan gunkiba Kuma du jami in da yataya akayi fada damu na siyasa to wlh Sai mun rama tunda kundena kare yan Kasa Kun koma kare apc

Kabiru Musa Musician/band

02/08/2024

To Abba gida gida kayi hakuri kaima kadena maamala da kowane POS sabida basa Sonja mu talakawan Kano mu zamu zauna lfy

02/08/2024

yakuwa jamaar duniy kuzo ga A p c tazo Kano tahada taaddanci akano

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Abbale Street
Kano

Opening Hours

09:00 - 17:00