Forport Global

Forport Global

Share

Importation & Logistics ๐Ÿšข
China | Indian | Bangladesh...
Sauri โ€ข Aminci โ€ข Tabbaci
Forport โ€“ Abokin Ku wajen Shigo da Kaya

28/04/2026
17/04/2026

Masha Allah ๐Ÿคฒ

Personal Order (FPO-C0426-001) ya tashi daga China ta Air Shipping โœˆ๏ธ๐Ÿ“ฆ

Ga masu bukatar ayi musu order, su yi magana da Forport Trade ta WhatsApp ko su kira number ษ—in mu.

Forport Global Trade โ€“ Your Global Sourcing Partner ๐ŸŒ

08/04/2026

08/04/2026

Assalamualaikum!

Barka da zuwa Forport Trade! Your gateway to global trade.
A wannan kamfani zamu ke taimaka muku gurin yadda ake shigo da kuma fitar da kaya (import da export) daga Nigeria zuwa kasashen duniya.

26/01/2026

Assalamu Alaikum! ๐Ÿ‘‹
Barka da zuwa Forport โ€“ Your Global Sourcing Partner!

Forport kamfani ne na zamani da ke sauฦ™aฦ™a shigo da kaya daga ฦ™asashen waje kamar China, India, Turkey, da Bangladesh.
Muna taimaka wa mutane da โ€™yan kasuwa wajen:

๐Ÿ“Œ ๐—ฆ๐—ผ๐˜‚๐—ฟ๐—ฐ๐—ถ๐—ป๐—ด ๐—ธ๐—ฎ๐˜†๐—ฎ๐—ป ๐—ธ๐—ฎ๐˜€๐˜‚๐˜„๐—ฎ๐—ป๐—ฐ๐—ถ
๐Ÿ“Œ ๐—ฆ๐—ต๐—ถ๐—ฝ๐—ฝ๐—ถ๐—ป๐—ด & ๐—ฑ๐—ฒ๐—น๐—ถ๐˜ƒ๐—ฒ๐—ฟ๐˜† ๐—ฐ๐—ถ๐—ธ๐—ถ๐—ป ๐˜€๐—ฎ๐˜‚๐—ฟ๐—ถ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ฎ๐—บ๐—ถ๐—ป๐—ฐ๐—ถ
๐Ÿ“Œ ๐—–๐˜‚๐˜€๐˜๐—ผ๐—บ๐˜€ ๐—ฐ๐—น๐—ฒ๐—ฎ๐—ฟ๐—ฎ๐—ป๐—ฐ๐—ฒ ๐—ฑ๐—ฎ ๐—ฐ๐—ถ๐—ธ๐—ฎ๐—ธ๐—ธ๐—ฒ๐—ป ๐˜๐˜€๐—ฎ๐—ฟ๐—ผ

Manufarmu: Sauฦ™aฦ™a shigo da kaya daga koโ€™ina cikin duniya zuwa hannun kwastoma cikin sauฦ™i.

๐Ÿ’ก Join our journey!
Ku kasance tare da mu don sabbin tips, tricks, da training akan mini importation.

๐Ÿ“ฑ Contact Us: +2348103233501
โœ‰๏ธ Email: forportglobal.com

15/11/2023

Kk online market kasuwar internet

Want your business to be the top-listed Business in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Beside Farawa Police Station, Farawa, Maiduguri Road
Kano