Sheikh Khamis walih
Rabbi Kowa Yayi Murna Da zuwan Muhammadu sallallahu Alaihin wasallam Damuwa Ka Yaye Mai 😍❤🙏😥 S.A W
06/04/2026
Allah ya yiwa rayuwar duk wani musulmi daraja masoyin annabi Muhammad s a w amin bar kammu da safiya
29/03/2026
Kotu tayankewa wannan matar mai suna fortunate kyarikunda yar ƙasar Uganda hukuncin zaman gidan yari na tsawon shekaru 6 sakamakon ƙin auren wani hamshaƙin ɗan kasuwa datayi bayan yaɗauke nauyin karatunta gaba ɗaya har zuwa jami'ah, shawarar dazan bayar Yakamata kafin alƙalai su yanke hukunci a ringa duba baya wata ƙila itama tataɓa yimasa wani alkairin
Nasihar sheikh Prof Isa Ali Pantami a makabarta a yayin binne mahaifiyar Malam Nasir El-Rufai
24/03/2026
❤👌
SALLAR IDI A RANAR JAMA-A SHEIKH JAFAR MAHMMUD
RAHIMAHU ALLAH
10/03/2026
Hello ✌️
10/03/2026
Manyan yan kwallon duniya musulmai sun yi abin a yaba Amma ban saniba AI me kokodai
Kira Na Musamman.
Click here to claim your Sponsored Listing.