Rijiyar Zaki Community Development Initiatives
Ba mu tsaya kan bambancin siyasa ko addini ba, manufarmu ita ce haɗin kan mu.
SUNA NA MUHAMMAD S.A DAN KAKA
RIJIYAR ZAKI COMMUNITY DEVELOPMENT INITIATIVE ( CDI )
Wannan dandali ne na haɗa kan matasa maza da mata domin gina makoma mai kyau ga al’umma.
RIJIYAR ZAKI CIVIC AND POLITICAL DEVELOPMENT INITIATIVE
Wannan dandali ne na haɗa kan matasa maza da mata domin gina makoma mai kyau ga al’umma. Ba mu tsaya kan bambancin siyasa ko addini ba — manufarmu ita ce haɗin kai, cigaba, da taimakon juna.
Muna ƙoƙarin: ✔️ Samar da damammakin aiki da sana’o’i
✔️ Ƙarfafa ilimi da wayar da kai
✔️ Taimakawa wajen inganta tsaro da zaman lafiya
✔️ Inganta lafiya da walwalar al’umma
Mu ne muryar matasa. Mu ne hasken canji.
Ka kasance tare da mu domin gina gobe mai kyau.
👉 Follow page ɗin nan ka zama cikin masu kawo sauyi da Ci gaban Al Ummar Mu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kano
700001