BetaSub

BetaSub

Share

Enjoy cheapest Internet data for all network

28/05/2026

BetaSub iOS App is now LIVE on Apple App Store! 🍏

Enjoy cheap data, airtime, cable & more on your iPhone.

📲 Download Now:

https://apps.apple.com/ng/app/betasub-cheap-data/id6771342137

Betasub - cheap Data, Airtime 19/05/2026

🔥 BetaSub Data Deals!
MTN SME 1GB — ₦300
MTN SME 2.5GB — ₦600
Instant delivery ⚡ Download now!

Betasub - cheap Data, Airtime

08/04/2026

Mun kawo tsarin Spin and win a BetaSub , za ka iya zuwa cikin app din BetaSub karkashin Giveaway, ka danna "Spin Now", za ka iya dacewa da kyautar data, airtime ko kuma wani abin daban.

Mun bude hakan daga yanzu karfe 1:00pm zuwa 2:00pm.

Hurry Up, Spin Now and Win Big.

BetaSub Better Life

08/04/2026

🚀 Betasub Giveaway Alert!
Betasub Giveaway starts today by 1:00 PM.
Kindly update your app now to grab yours before it runs out! 🎁
https://play.google.com/store/apps/details?id=absoft.betasub.app

20/03/2026

Assalamu Alaikum Wa RahmatulLah Wa Barakatuh!

A madadin mai girma Multipurpose CEO na kamfanin BetaSub Dev. Babangida S Adam da kuma ni Adam Abdullah Shuaib Manajan Kamfanin BetaSub, da kuma amintattun staffs dinmu masu albarka, muna taya dukkannin yan uwa musulmai murnar sallah karama, muna rokon Allahu ya karbi ibadunmu ya saka mana da mafificin alkhairi, Allahu Ya yi mana tukwici da Aljannar Pirdaus, cikin rahama da alfarmarSa.

عيدكم مبارك، وتقبل الله منا ومنكم صالح الأعمال، ومن العايدين والفايزين

18/02/2026

Ramadan Mubarak to all of us.

🌙✨ MTN RAMADAN SPECIAL DATA OFFER! ✨🌙
Stay connected this Ramadan without breaking the bank! 📱💛
🔥 1GB = ₦399 (Valid for 7 Days)
🔥 2GB = ₦800
🔥 3GB = ₦1200
Fast ⚡ Reliable 📶 Affordable 💰

11/02/2026

Bari ku ji!

MUN FARA DAUKAR AGENTS A KAMFANINMU NA BETASUB.

Rubutun ba shi da tsayi, amma kuma zai amfanar.

Dazu ina Office sai wani bawan Allah ya zo ya kwankwasa glass, na yi masa iso, ya shigo na ba shi kujera ya zauna.

Ya ce: yana son a yi masa developing na website din data ne, irin namu na BetaSub, na ce, eh tabbas muna yi, na yi masa breakdown na komai da komai, sai na ji yayi shiru, jim kadan sai ya ce, gaskiya budget dinsa bai kai haka ba, amma idan ya kara shiri zai kara dawowa nan ba da dadewa ba.

Sai na ce gyara zama na yi maka albishir, ai kuwa cikin annushuwa ya ce akwai sauki kenan?

Na ce kwarai kuwa, mun kawo tsarin BetaSub Agent, ya ce yawwa, a kara min bayani.

Tsarin BetaSub agent, tsari ne da muka kirkire shi wanda zai baka damar mallakar sana'a koda kuwa ba ka da ko SISI.

Za ka yi kasuwancin data a karkashin kulawar kamfaninmu na BetaSub, mutanen da su ka dade suna son zama agent dinmu yanzu ga dama ta samu.

Garzaya cikin play store, ka sauke manhajar (BetaSub Agent), yi rijista a KYAUTA, hakan zai baka damar saita farashin duk abin da muke sayarwa a BetaSub, wato kai za ka same su a Agent Price, kai kuma sai ka kara ribarka, misali: idan mun baka MTN SME 1GB a N200, kai kuma za ka iya saita farashinka a N250 ko sama da haka, don haka duk customers dinka N250 za su dinga siyan data, domin haka za su dinga gaji a cikin App din, ka ga kenan ribar N50 za ka samu a duk transaction daya, mun yi bangaren wallet, inda a nan ne za ka ga ribar da ka tara, akwai kuma wajen WITHDRAWAL, wanda a nan take za cire duk ribar da ka tara a cikin wallet dinka, sai dai ka ji alert daga bankinka na dirar kudinka.

Kar na cika ku da surutu domin maganar gaskiya romon da ya ke cikin abin nan yana da yawa, amma dai za mu iya hadewa a WhatsApp, zan yi video class akan yacca duk wanda ya ke so zai ci gajiyar wannan tsari, akwai WhatsApp group link a comment section kowa zai iya joining, kar ku bari wannan damar ta wuce ku MAZA DA MATA.

Kun san abin dadin? BA KA BUKATAR KO-SISI DOMIN FARA WANNAN KASUWANCIN.

MATASANMU KAR MU BARI A BAR MU A BAYA, WANNAN TSARI ZAI BAKA DAMAR SAMUN KUDADE KO DA KUWA KANA KWANCE.

01/01/2026

✨ Happy New Year from all of us at BetaSub ! ✨

As we step into a new year filled with fresh opportunities, we want to sincerely thank you for your trust, loyalty, and continued support. You are the reason BetaSub keeps growing and improving every day.

The year ahead brings renewed commitment from us — better services, improved reliability, and innovative solutions designed to serve you even better. Together, we look forward to achieving more milestones and creating greater value.

May this New Year bring you success, growth, peace, and prosperity. Thank you for being part of the BetaSub journey.

Cheers to a brighter and more successful year ahead! 🚀

— The BetaSub Team

03/12/2025

MTN SAUKI DATA
1.0GB — ONLY ₦450
Validity: 7 Days
Available on Betasub

Want your school to be the top-listed School/college in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address

Saman Layi
Kano
711105