Basiru Ibrahim dan basi
Basiru Ibrahim
Amatsayinka namatashi kuma dan Nigeria yakamata katattaro tinaninka kagane cewa babu wani maimulki a Nigeria dayake mulki dan talaka dan ko iya mulkin lado ya isheka aya talawa sunbada ransu dadukiyarsu dalafiyarsu domin suna tinanin walatakare Ashe maciji s**a kashe basusaremai kaiba yajuyo yasu illar dabasuyi tinaniba tunbayan sunnarkamar ruwa kuri,u maimakon komai yayi sauki saigashi cin abinci sau uku yagari talaka yakamata yakamata talaka yafarka daga baccin dayake domin mulkin Nigeria badanshi akeba
Barka yakuke
Allah sarki talaka
BARKANKU DAWANNAN LOKACIN YAN UWA DA ABOKAN ARZIKI
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
08128338361