Kano Municipal Development Initiative
DAN KANO MUNICIPAL, CHIGABA, ZAMAN LAFIYA
17/12/2025
CONGRATULATIONS 🎉💐🎉
Hadiza Muhammad Auta Yakasai Women Leader NNPP North West.
15/12/2025
Mai girma Jagoran Jam’iyyar NNPP, HE Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya karɓi Alhaji Muhammad Hassan Jigirya, wanda ya sauya sheƙa daga Jam’iyyar APC zuwa Jam’iyyar NNPP (Kwankwasiyya),, a matsayin mataki na ƙarfafa tafiyar ci gaban Al’umma.
Ko Advisor ko commisioner ne ko ma waye zamu kai korafi gurin gomna .tsohuwar sata da sabuba ba daga qafa
In kasan kai barawo ne , ko na kudi ko na abinci, to wlh ka shiga taitayinka ko musa kafar wando daya dakai
01/12/2025
Congratulations ✅
SHUGABAN KARAMAR HUKUMAR KANO MUNINPAL
ALLAH Ubangiji ya taya riko yasa agama lafiya Hon Ibrahim Rabiu Change
22/11/2025
Kamar yadda mukasani cewa mai girma dan majalissar jiha na Kano Municipal (KMC) Hon. Sarki Aliyu Daneji ya mika kudurin aikin titin daya taso daga Sharada hauran wanki zuwa masallacin juma'a a watannin baya
Alhamdulillah masha Allah, Bayan wannan titin karamar hukumar birni ta kara samun guda biyu da titin tukuntawa zuwa gidan zoo da kuma titin gidan IG lawan danbazau link.
Cikin ikon Allah gwamnatin mai girma Abba Kabir Yusuf ta shigar da aikin cikin aiyyukan dazatayi madallah da gwamnatin abba.
Go Again AKY2027.
Madalla da kyakkyawan shugabanci member.
16/11/2025
Ziyarar Jadada Goyan Baya Daga Al-umma Karama Hukumar Birnin Kano zuwa ga Madugu.
Madugu Yana Godiya
Kwankwasiyya Amana 🤝💪🙏
Aliyu Daneji
14/08/2025
AL'UMAR SHARADA SUNA GODIYA
A zaman zauren majalissar dokokin jihar Kano daya gabata, mai girma dan majalissar jiha mai wakiltar karamar hukumar birni Sarki Aliyu Daneji ya gabatar da kudurin gyaran hanyar data tashi daga hauran wanki zuwa masallacin juma'a na
hakan yafarune sakamakon lalaceawar da titin yayi bayan kiraye kirayen da akaitayi don kawowa wannan hanya dauki, tabbas kiraye kirayen yaje zuwa kunnuwan mahukunta.
Hakika al'ummar mazabar suna godiya 🙏
12/08/2025
Taron ganawa da shugabannin tubabbun ‘yan daba karkashin jagorancin Kwamishinan Yaɗa Labarai da Al’amuran Cikin Gida na Jihar Kano, Comrade Ibrahim Abdullahi Waiya, tare da Hukumar ‘Yan Sanda da sauran hukumomin tsaro.
Wanda zai taimaka wajen dawo da Jihar Kano kan tafarkin zaman lafiya, bisa tsarin da Gwamnatin Jihar Kano ta fito da shi na (Tudun Mun Tsira).
06/08/2025
Ibrahim Ali Namadi ya ajiye muƙamin nasa ne bayan gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya karɓi rahoton kwamitin binciken zargin sa da hannu a belin Sulaiman Danwawu, mutumin da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi a jihar.
06/08/2025
Kakakin majalisar Dokokin Jahar kano ya jagoranci dukkan yan majalusu tsagin kwankwasiyya,Domin ziyartar Mai Girma jagoran kwankwasiyya na duniya Baki daya a Daren wannan rana ta Talata 5/8/2025
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the organization
Telephone
Website
Address
Kano
700211