Arewa Digital Learning Solution
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Arewa Digital Learning Solution, Health/Beauty, Not yet Available, Kano.
01/02/2023
We are Please to inform you that the Arewa DLS Public Live Launch was extended to 11st Feb, 2023 instead of 5th Feb, 2023.
Inform your friend to Join us..
THEMATIC: Why Arewa For Tech?
PROGRAMS LANGUAGE: English & Hausa
Here is the Link Below...
https://forms.office.com/r/L09WAvKvRa
30/01/2023
Hi, Dear member This is our available courses to be launch on on February 2023,
For Course Booking Like, Comment, and Share it to your best friend who have the ability to participate into Three weeks Digital Skill programme at Arewa Digital Learning Solution.
Hausa Base Learning Program at WhatsApp, Telegram, Google Classroom, in affordable price..
26/01/2023
Wandannan Sune Available Courses da zamu gudanar da koyar dasu a watan February 2023, Zaku iya yin Booking na course naku a farashi mai Sauki...
Muna jiranku a comment Section..
https://platform.worldmerit.org/project/0PKolRKXIRJWPiSgRW8q
World Merit World Merit Platform
15/01/2023
Yin Amfani da yarenka wajen koyarda karatu nada matukar mahinmanci, don haka nema Arewa Digital Learning Solution tayi yinqurin Sanar daku abinda baku saniba cikin Harshenku na Hausa...
08/01/2023
Wai Shin! Menene Arewa DLS?
Arewa Digital Learning Solution wata makarantar koyon fasahar dijital ce ta zamani, tana da niyyar haɓaka matasan Arewacin Najeriya da ma "yan mata don haɓaka motsin manufofinsu na gama gari zuwa Ayyukan Watsa Labarai ta hanyar fasaha.
Kada ku ƙyale wannan kyakkyawar dama don gano yadda ake samun shahara, ƙarfafa abubuwa na zahiri cikin gidanku daga samfurin zahiri zuwa samfurin dijital a zamanance, kuma zaku iya fara tafiyar ku da kukayi Niyya..
Bayan Haka, Muna da Darussan Kyauta da ta biyan Kuɗi kuma za a ba ku satifiket da zarar kun kammala kwas ɗaya.
muna samar da darussa daban-daban waɗanda s**a haɗa da Zane-zane, Tambarin Logo ta Kamfani da Tsarin zanen Kwalin Fakeji na wasu kayan masarufi, Ƙirƙirar Yanar Gizo, da Kirkirar Tsarin yin Amfani da YouTube Channel , Kirkirar Gidan Raidiyo na zamani, Da Kasuwancin a Zamanance, Shugakaba Mai kula da Harkar Yanan Gizo, Kirkirar Afilikashan da Ci gaban waya da Sauransu..
Fa'idodin duk waɗannan kwasa-kwasan shine sauƙaƙe shigar matasa da mata shiga cikin sabis na fasaha don zama abin dogaro da kai.
Don zamun wannan Bayani Aturance, Danna Wannan Link dake Kasa...
https://arewadls.blogspot.com/2023/01/more-about-arewa-digital-learning.html
Wanna Sakon Na zuwa muku ne kai tsaye daga Arewa DLS HQ..
07/01/2023
You can able to Learn Digital Skills In Hausa With English...
07/01/2023
Booking a needed Digital courses with Simple an Ease...
01/01/2023
Hi, Arewans.
Happy New Year We wish you abundance and joyous Digital moments this New Year.
Thank You..
28/12/2022
Lokaci yayi garemu 'yan arewa domin tashi mukoyi ilimin zamani wanda ake kiranshi da "Digital Skills" don kasancewa tsayawa akan 'kafafuwanmu ma'ana samun ilimin da matasan mu zasu yi alfahari dashi domin cigaban mu baki daya...
Base for Arewa Communities
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano