Mi3 TV

Mi3 TV

Share

News and Entertainment

*LITATTAFAN HAUSA
*LABARAN KANNYWOOD
*NISHADANTARWA
*LABARAN FITATTU

29/05/2026

Dan El-rufai, Bello El-rufai ya kaiwa Atiku Abubakar Ziyara

29/05/2026

Yaro mai basira Dan Shekara 16 ya Rubuta Alkur'ani har biyar a jihar Yobe.

Allah ya Azurta Garin Jaji Maji dake Jihar Yobe da Yaro Mai basira Dan Shekara 16 Wanda ya Rubuta Al-Qur'ani Mai Tsarki har biyar.

Rahotanin sun nuna Cewa Yaron ya Fara Daukar Al-Qurani tun Yana Shekara 12 da haifuwa Sannan ya cigaba da Rubutun Al-Qurani Mai Tsarki.

Yaron ya Sha yabon daga Jama'a inda suke masa Fatan Alheri.

29/05/2026

Jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) ta tabbatar da Naziru Sheikh Tahir Usman Bauchi a matsayin ɗan takararta na gwamnan jihar Bauchi a zaɓen shekarar 2027.

Shugaban jam’iyyar APGA na jihar Bauchi, Ibrahim Dantalle, ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis, inda ya nuna kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta taka rawar gani a zaɓen 2027 mai zuwa.

29/05/2026

Dadtijon Jarumin kannywood Hussaini Sule Koki ya koka kan yadda ake sallamar Mata fiye dasu, duk da shafe Shekaru 30 a harkar Fim.

Jarumin ya nuna Cewar ana Biyan Matan kannywood a fim har Miliyan Daya Amma su Dubu biyar zuwa Goma ya ce Falalu Dorayi ne kawai ya taba Bashi Dubu dari biyar

"Nidai Harkar Film Na Dole Nakeyi, A Gabanmu Ake Biyan Matasa Musamman Mata Kudin Aiki Sama Da Miliyan Ɗaya, Amma Mu Dubu Biyar Ake Bamu".

"Nafi Shekara 30 Ina Film, Saudaya ne Falalu A Dorayi Yayimun Kyautar Da Babu Wanda Ya Taba mun, Yabani kudin Da Ban Taba Samun Irinsu Ba Dubu Dari Biyar Ya Bani"- Inji Hussaini Sule Koki.

29/05/2026

Waye Kuke hasashen zai yi Nasara a zaben Shugaban kasa na 2027

29/05/2026

Aure ya fitar a Raina Amma Ina Sha'awar in haifi y'a mace-Rigina Daniel

Tauraruwar Fina Finan Nollywood Rigima Daniel ta bayyana cewa tana da Sha'awar haifi y'a mace Amma k*m Bata son yin Aure.

Jarumar wacce tana da Y'ay'a biyu duk Maza Auren ta ya Mutu tana taka Rawar Gani a Fina Finan Nollywood dake kudancin Najeriya

29/05/2026

Atiku Abubakar da jikokin da Yaransa a Ranar Sallah

28/05/2026

Sarkin kano da Y'arsa Siddika

28/05/2026

Yadda shugaban kasar Burkina Faso yayi Sallar Idi

28/05/2026

Ban za*gi Mahaifiyar shi ba, Saboda Iyayen Daraja ne dasu-Maryam Niki Minaj.

Maryam Niki Minaj ta karyata Mijinta G-fresh kan Cewa ta z*gi Mahaifiyar shi, inda ta nuna Cewa Tsohuwar Matarsa Sadiya Haruna tana kokarin lalata Aurensu ko su Samu tsabani a Tsakanin su

Maryam tace tafiyar G-fresh zuwa Kano Sadiya Haruna ce ta kira shi, ta sake Cewa duk abunda Mijinta ke fadi a kanta Sadiya Haruna ce ke Bashi umurnin yin haka, Saboda su batata a idon Jama'a.

28/05/2026

Na tsani Aure, Al-Amin G-fresh yayi yaji.

G-fresh yayi gudun hijira daga Abuja zuwa Kano Saboda a cewarsa Matarsa ta yuni tana za*gin sa da Mahaifiyarsa inda yace Ba zata sake ganinsa, zai kara gaba zuwa london.

G-fresh ya zargi Matarsa Maryam da hada Kai da wasu suna z*ginsa yace bazai bari zafin Kishin ya Saka a k*she shi ba.

Al-Amin ya yi misali da Maryam Sanda da Bilyaminu Bello inda yace rike sirrinsa ne ya Saka Matar Maryam ta hallakashi.

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kano