Addini Da hikima
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Addini Da hikima, Education, Usman bin affan Gadon kaya mosque, Kano.
23/04/2026
ƘARFIN MAZA A HALALCE 💪
Annabi ﷺ ya ce: "Ƙarfin mumini ya fi rauni alheri."
Kula da lafiyarka ibadah ce. Kayi amfani da halal domin samun kuzari da ƙarfin jiki.
Mu tuna: Jiki amana ne. Ka kula da shi da abin da Allah Ya halatta.ADDINI DA HIKIMA ✍️
Allah yajikan dr Idris Abdul Aziz dusten tanshi rahimallahu 🤲 kusaurara Kuji Abunda yafada 🧏
23/04/2026
A daren farko (ranar aure), abu mafi muhimmanci ba wai gaggawar yin jima’i bane, sai dai fahimta, mutunci, da kulawa tsakanin ma’aurata. Ga abubuwan da s**a fi dacewa:
1. Hutu da kwanciyar hankali
Yawanci an gaji saboda shagulgula, don haka ya dace ku fara da hutawa da rage gajiya.
2. Tattaunawa mai dadi
Ku fara da hira cikin natsuwa, ku san juna sosai, ku cire tsoro da kunya.
3. Tausayi da kulawa
Namiji ya kamata ya nuna hakuri da tausayi, kada a matsa wa mace lamba.
4. Tsabta da shiri
Dukanku ku kasance cikin tsafta, ku shirya jikinku cikin nutsuwa.
5. Addu’a
A addini (Musulunci), ana son a yi addu’a kafin fara kusanci domin albarka.
6. Kar a yi gaggawa
A dauki lokaci a hankali, a fahimci juna kafin komai ya faru.
7. Girmamawa da yardar juna
Dole ne komai ya kasance da yarda da fahimta daga bangarorin biyu.
A takaice: daren farko ya fi zama na fahimtar juna, soyayya, da tausayi fiye da komai.
ADDINI DA HIKIMA ✍️
GA ABUBUWA 10 WANDA ZASU GYARA RAYUWAR KA 👇
Prof Mansur isa yalwa hafizullah kusaurara Kuji labarin Wani MATASHI DA YAYI MAFARKIN ANNABI s a w Daga bakin Malamin mu 🤲
Dr Idris Abdul Aziz dusten tanshi tafseer saurara Kuji 🧏
SOYAYYA KO KUDI WANNE YAFI MAHIMMACI?
Sheikh Muhammad auwal albani Zaria tafseer kusaurara Kuji 🧏 Allah yajikan Malam 🤲
Meyasa Maza sunfi son mace Mai ƙiba ?
Sheikh ja a far Mahmud Adam rahimallahu tafseer kusaurara Kuji 🧏
Abubuwan dasuke Saka gaban namiji yamutu 👇
Kusaura Kuji Ku ƙaru wannan karatun yanada darasi sosai Allah yasaka wa malam Da ALKAIRI 🤲
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Website
Address
Kano