Sir. DAHA
Rikon amana alama ce ta gaskiya da tsoron Allah. Mutum mai rikon amana ana yarda da shi, ana daraja shi a al’umma. Sir. DAHA.
Rashin rikon amana yana haifar da ɓarna, rashin yarda, da lalacewar al’umma.
08/11/2025
Ko da rashin nasarar ka ta bayyana ƙarara ba makawa sai ta tabbata, kada ka yarda ta zama nasara ga wanin ka.
30/10/2025
Thanks for being a top engager and making it on to my weekly engagement list! 🎉 Ayuba Alh Ma'azu, Abubakar Umar Yalwan Danzial, Jamilu Garba, Muhammad Muhammad, Abubakar A Sadeeq, Bala Bakasan Wani Yasamu, Isah M Saleh
RAYUWA TANA CIKE DA KALUBALE. KAYI ADDUA KA JAJIRCE.
DANGANTAKA KO ALAQA!
Sanin ka da wasu mutanen masu IKO ko MATSAYI sam bashi da alaqa da samun NASARAR KA, sai iya abinda Allah ya qaddara don haka kadena lissafin nasan WANE kuma wane ya SANNI!
Ka saki kowa ka fuskanci UBANGIJI da kyakkyawan yaqinin cewa shi kadai ne zai TEMAKA maka kuma ya QARFAFEKA!
Kayi kayi TUNANIN yadda zaka ci gaba a harkokin ka , kadai na duban kowa lokacin Neman cigaba.
Gazawar ka , itace abin dariya wajan wani. Kar ka sake ka Gaza ko ka sare.
LOKACI
lokaci Yana da matukar tsada , kayi amfani dashi yadda ya kamata.
Ka kirkiri wani abu sabo domin dogaro da kanka. Ba Wanda zai maganin matsalar ka sai Kai da kan ka.
Da ZAMUYI amfani da basirar mu da mun Samarwa da kanmu sabon Abu wand zai canza mana rayuwar mara kyau.
Click here to claim your Sponsored Listing.