Sameer grz
I'm SAMEER GRZ 🔥🔥💪💪✌️✌️✅
19/04/2025
People will start hating you when they can’t control you.
Tabbas Wannan Gaskiya Ne ✍️ Mai Gida Na Kuma Halattance Dan Siyasa✊✊ Allah Ya Kara Suttura 👍 ✊🤲Sir Abba El-Mustapha1
S A I G O D I Y A
18/04/2025
Astagfirillah Astagfirillah Astagfirillah Allah Kai mana kyakkyawan karshe ka rufamana Asiri duniya da lahira jumaat kareem. 🕋🕌📿
14/04/2025
Matukar Jam'iyar APC Reshen Karamar Hukumar Gwarzo Ta Sahale Min A Zaben 2027 Na Zama Dan Majalisar Jiha, Zan Yi Kokari Wajen Kai Kudiri Sannan Zan Dora A Inda Na Tsaya Wajen Samawa Matasa Aikin Yi Da Koya Musu Sana'a Da Ba Su Jari Kamar Yadda Mukayi A Baya Cewar Hon Jamilu Sani Gwarzo
Menene Ra'ayin Ku✍️
12/04/2025
🎉 Just completed level 3 and am so excited to continue growing as a creator on Facebook!
12/04/2025
Akwai ciwo da radadi kaga yan uwanka cikin farinciki kai kana cikin wani hali na rashin lafiya😭 Allah kai kasaukarwa da yaron nan jinyarnan allah kakawomai karshanta🤲
Ribarmu 1 da Facebook Idan Ance Muhammadu Rasulillah Muce Sallallahu Alaihi Wassalam. 💖
10/04/2025
Tabarakallah Masha Allah
❤️❤️
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Website
Address
Kano
704101