Useeey_official
Mun bude wannan page ne domin kawo muku abubuwa da zasu matukar nishadantar daku
NIGERIA 🇳🇬 MY COUNTRY 🤣🤣🤣
IRINSA NE YA KASHEE ADO😄😄😅😅🤣
GARA NI😄😄😄
08/11/2022
18/09/2022
★Sadio Mane is transforming his village to a town. 🇸🇳
He built a £455000 hospital and €250000 school in his village, Bambaly.
He gives each family €70 monthly.
He provided 4G internet for them.
He is building a fuel station and post office.
2000 people live in his village.
Respect. 👏
14/09/2022
BABBAN BURINA NA ZAMA SHUGABAN KASAR NIGERI🇳🇬
– Jarumin fim Shu'aibu Lawan Kumurci ya nuna sha'awarsa na son
ganin yana jagorantar mutane a matsayin wani shugaba
– Kumurci ya ce yana da burin son ganin ya zama shugaba na kasa
baki daya duba ga abubuwan da gani a rayuwa
– Dan wasan ya ce duk da Allah ya yiwa Najeriya baiwa ta arziki da
mutane da duk wasu abubuwan more rayuwa, sai ga shi ana rayuwa
mai ban tsoro
Fitaccen jarumin masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ,
Shu’aibu Lawan wanda aka fi sani da Kumurci ya bayyana babban
burinsa ne.
A wata hira da ya yi da sashin Hausa na BBC a shirin ‘Daga Bakin Mai
ita’, Kumurci ya bayyana cewa burinsa a yanzu shine ya zama wani
jagora wato bima’ana shugaba.
14/09/2022
Sojojin Nijeriya Sun Yi Nasarar Kakkabe Sansanonin 'Yan Bindiga Dake Yankin Apewohe, A Karamar Hukumar Chikun Da Daban Lawal Kwalba, Rafin Gwaska Duk A Karamar Hukumar Igabi A Kaduna. Inda Aka Kashe Da Yawa Daga Cikinsu Tare Da Ceto Wasu Mutane Goma Da Aka Yi Garkuwa Da Su
13/09/2022
Mahaddacin Al-qur'anin Nan Da Aka Ƙwaƙulewa Idanu A Jihar Bauchi Sun Kai Wa Gwamnan Bauchi Ziyarar Godiya Shi Da Iyayensa
Daga Muhammad Aminu Kabir
Matashin nan mai suna Uzairu Salisu wanda aka ƙwalƙulewa idanu a jihar Bauchi ɗan asalin ƙaramar hukumar Bindawa ta jihar Katsina tare da iyayensa sun kai wa gwamnan jihar Bauchi Bala Mohammed ziyarar godiya.
Matashin da ibtila'in masu ƙwaƙule idanu ya faɗa wa wato Uzairu Salisu, ɗan yankin Ƴar Ya'u ne a Tama dake ƙaramar hukumar Bindawa ta jihar Katsina.
Uzairu matashi ne ɗan shekaru 18 kuma mahaddacin Al-qur'ani mai girma ne, neman karatu ne ya kai shi jihar Bauchi inda ya gamu da wannan ibtila'in.
Matashin shi da iyayensa sun kai ziyarar godiya zuwa gidan gwamnatin jihar Bauchi, bisa kula da shi da akayi yayin da yake neman lafiya bisa kulawar uwar gidan gwamnan jihar ta Bauchi.
Idan dai ba'a manta ba lamarin ya faru ne a watan Yuni na wannan shekarar, inda jami'an tsaron ƴan sanda sukayi nasarar k**a wanda yayi wannan aika-aikar mai suna Ezikel.
Kazalika a wancen lokacin matar gwamnan Bauchi ta ziyarci matashin, kuma tayi alƙawarin kula da shi tare kuma da shan alwashin cewa lallai gwamnatin jihar ba za ta bar wannan lamarin haka nan ba, za su tabbatar sai anyi wa wanda aka k**a da laifin hukuncin da ya k**ata.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Address
Kano
123456
12/02/2024