Madatai Tv.

Madatai Tv.

Share

Wannan shafi ne na masoya Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama da ahlin gidan sa da Sahabban sa.

15/06/2026

Kowa ya san wannan sai dai rashin Adalcin 'yan zamani

14/06/2026
14/06/2026

Mahassadi sai dai ka mutu da haushi

13/06/2026

Karatun littafin Umdatul Ahkam
كتاب اللباس

11/06/2026

Kamar dai albani bai kamata ya shiga wannan layin ba

10/06/2026

Kwanan baya Ni Imam Ibrahim Bala Aisami na yiwa malaman izala nasiha suji tsoron Allah game da masu bin su, su sun ɗauka duk abinda kuka faɗa gaskiya ne don haka suke bin ku ido a rufe, to ga dai ƙalubalen da malam Imam Abubakar Sunusi Danumma yayi muku har yanzu kun ƙi ku bada amsa kuma dama haka kuke in za'a yi muku titsiye sau dubu ba zaku amsa ba sai dai ku tafi wani waje ku canja topic,
Mabiyan izala don Allah kuje kuce da waɗannan malamai naku ku bada amsar wannan molonka da s**a zauna s**a ƙera inba haka ba shugaba Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam yace ....... من كذب عليّ متعمدا
Kuma nayi tambaya har yanzu ba amsa, wai shin su malaman izala ma'asumai ne basa laifi???
Komai s**ai dai daidai ne ???
Ina hujjar makon Sahabbai a addinin Allah?
A ina Annabi Sallallahu alaihi Wa Alihi Wasallam ya ce duk wanda yayi layya ya kawo masa fatar za'a yi aikin addini da ita ?

09/06/2026

Karatun littafin الكبائر للذهبي

09/06/2026

Ya kamata ƴan uwa ɗaliban ilimi kuje ku nemi wannan littafin kuga yadda aka yi wa mai gari ɗan tumbur har sai ka tausaya masa

08/06/2026

Telephone