Garin Zara Da Kewaye

Garin Zara Da Kewaye

Share

Shafi ne dazai ringa kawo muku abubuwan da s**a shafi Garin Zara dakewaye

Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita 27/04/2023

Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita HomeKiwon Lafiya Yawancin mata masu Shan maganin Karin kiba Yan madigo ne—Likita Daga:Legacies Channels -April 27, 2023 0  Wani kwararren matashin Likita yace ya Gano  yawancin mata masu shan maganin karin Kiba yan Madigo ne.Likitan mai suna, Kalid Sunusi Kani, yace hakika ya gudanar da zuzzurfa...

Bamuda matsaya harsai kotu ta yanke hukunci—Fadar shugaban ƙasa 15/02/2023

Bamuda matsaya harsai kotu ta yanke hukunci—Fadar shugaban ƙasa HomeLabarai Bamuda matsaya harsai kotu ta yanke hukunci—Fadar shugaban ƙasa Daga:Legacies Channels -February 15, 2023 0  Jim kadan bayan dage sauran shari'ar da wasu daga cikin gwamnonin Najeriya s**a shigar da gwamatin tarayya kan cigaba da karbar tsoffin.Fadar shugaban kasar ta magantu kan lam...

Kotun ƙoli ta Dage ranar yanke hukunci kan cigabada karɓar tsofaffin kudi 15/02/2023

Kotun ƙoli ta Dage ranar yanke hukunci kan cigabada karɓar tsofaffin kudi HomeLabarai Kotun ƙoli ta Dage ranar yanke hukunci kan cigabada karɓar tsofaffin kudi Daga:Legacies Channels -February 15, 2023 0  Yayin da Al'umma s**a shiga halin juyayi da zaman kila wakala yayin da ake jiran hukunci da kotun kolin Najeriya zata yanke kan cigaba da karbar tsoffin kudi ko akasi...

Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano 10/02/2023

Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano HomeSiyasa Kotu zata yanke hukunci kan wanda zaiwa PDP takarar Gwamna a kano Daga:Legacies Channels -February 10, 2023 0  ya'yan jam'iyyar PDP sun shiga fargaba da zaman dar-dar na jiran hukunci da kotu zata yanke kan wanda zaiyiwa jam'iyyar takarar Gwamna a Jihar Kano.A yau Juma'a 10-2-12-2022 a k...

Ranar Talata Gwamnatin taraiya zata fara aiki hako man fetur a Bauchi da Gombe - 20/11/2022

Ranar Talata Gwamnatin taraiya zata fara aiki hako man fetur a Bauchi da Gombe - Daga Umar Saleh Zara Gwamnan taraiyyar Najeriya ta aiyyana ranar Talata mai zuwa 22 ga wannanRead More

Yadda wani matashin dan Jarida dan jihar Zamfara yaci babbar kyauta ta duniya - 19/11/2022

Yadda wani matashin dan Jarida dan jihar Zamfara yaci babbar kyauta ta duniya - Daga Umar Saleh Zara wani dan Jarida dan asalin jihar Zamfara Yusuf Anka, ya ci babbarRead More

Samar da jami'an tsaron daji zai magance matsalar tsaro' ~masanin tsaro - 19/11/2022

Samar da jami'an tsaron daji zai magance matsalar tsaro' ~masanin tsaro - ‘Daga Umar Saleh Zara. Wani masanin tsaro Ditactive Auwal Bala Durumin Iya,ya baiwa gwamnati shawara indaRead More

"Akwai Kudi a Najeriya Fiye Da Misali Daza Su Isa a Kula Da Kowa" ~Kwankwaso - 15/11/2022

"Akwai Kudi a Najeriya Fiye Da Misali Daza Su Isa a Kula Da Kowa" ~Kwankwaso - Daga Umar Saleh Zara Acikin wata shira ta awa biyu da ya gudanar a gidan TelevisionRead More

Sarakuna daga bangarori da dama sun hallaci bikin bawa sarkin Katagum Sanda - 15/11/2022

Sarakuna daga bangarori da dama sun hallaci bikin bawa sarkin Katagum Sanda - Daga Umar Saleh Zara. Gwamnan jihar Bauchi, Bala Muhammad, ya mika sandar mulki ga sarkin Katagum,Read More

Samun matasa acikin sarautun Gargajiya zai taimaka wajan magance rashin tsaro. - 12/11/2022

Samun matasa acikin sarautun Gargajiya zai taimaka wajan magance rashin tsaro. - DalaDaga Umar Saleh Zara JIHAR KANO : Hakimin karamar hukumar Dala kuma Turakin Kano, Alhaji LamidoRead More

Wasu Yan Daba Sun Farmaki Tawagar, Atiku Abubakar Tare da Jikata Mutum 70 a Jihar Barno - 09/11/2022

Wasu Yan Daba Sun Farmaki Tawagar, Atiku Abubakar Tare da Jikata Mutum 70 a Jihar Barno - Daga Umar Saleh Zara. JIHAR BARNO :wasu mutane da ake zargin yan dabar siyasa ne, sunRead More

Want your organization to be the top-listed Non Profit Organization in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Malam Saleh Mai Karfe Street
Kano