Facebok Islamiyya

Facebok Islamiyya

Share

• Entertainment
• News
• Fashion
• Lifestyle
• Awards
• Northern Issues and Many More.

31/07/2026

Rahotanni Sun Tabbatar Da Mutuwar Auren Adam A Zango Da Matarsa Maimuna Pretty. Inda Tuni Ma Har Ta Kwashe Kayanta Zuwa Gidan Iyayenta.

05/07/2026

Rarara ya bawa ƴan Kannywood Umarnin Dole Suyi Tallan Tinubu. Allah ya kyauta🙏🏻

27/06/2026
27/06/2026

Assalamu alaikum warahamatullah wabarakatuhu🙏

Good Morning Fb fam🤍

✨️ A new day is a new mercy 🍀 may Allah ease our affairs, place barakah in our time, and grant us goodness in all that lies ahead. Ameen 🤲🏽

26/06/2026

TAƘADDAMAR ADDINI: Farfesa Mansur Isah Yelwa Ya Yi Murabus Daga Matsayinsa Na Babban Limamin Jami'ar ATBU

Shahararren malamin addinin musulunci a Najeriya, Farfesa Mansur Isah Yelwa, ya sanar da saukarsa daga kan matsayin babban Limamin masallacin Jami'ar Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke Jihar Bauchi, (ATBU), kamar yadda Dokin Ƙarfe TV ta ruwaito a yau.

Na'ibinsa, Dakta Umar Shehu Aliyu,shi ne ya sanar da hakan a Huɗubar Sallar Jumu'a ta jiya, inda ya ce murabus ɗin na da alaƙa da hukuncin da hukumar gudanarwar Jami'ar ta yanke na bayar da fili a harabar Jami'ar domin gina Masallacin ƙungiyar Ɗarikar Tijjaniyya.

"A matsayina na babban limamin Jami'ar ba a yi shawara da ni ba. Sannan ba wa wata ƙungiya filin gina masallaci zai ba wa sauran ƙungiyoyin da ake da su damar su ma su nema wanda hakan kuma zai ƙara haifar da rarrabuwar kawuna cikin al'ummar musulmai". In Ji Farfesa Mansur Isah Yelwa.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

268 Zaria Road
Kano
700001