Dr. Kasim Ramadan
Wannan Shine Official Page Na Dr. Kashim Ramadan
QISSAR IBN ABI RAFI 👇
Dr. Kasim Ramadan
KADA ƊAYAN KU YAYI TAFIYA DA WARIN TAKALMI GUDA 1.
Dr. Kasim Ramadan
KARATUN LITTAFIN SHAMA'ILIL MUHAMMADIYYA
DR.KHASIM RAMADAN
DARUL HADITH MASJID TUDUN YOLA KANO
19/04/2026
IN SHA ALLAH GOBE LITININ ZA'A KOMA KARATUN LITTAFIN SHAMA'ILIL MUHAMMADIYYA.
WANDA AKE GABATARWA A MASALLACIN DARUL HADITH DAKE TUDUN YOLA KANO.
ALLAH YA BADA IKON ZUWA AMIN.
KHUDBAR JUMA’A
DR.KHASIM RAMADAN
DARUL HADITH MASJID TUDUN YOLA KANO
17/04/2026
29/SHAWWAL /1447
Daga Tashar Africa Tv3
AIKIN AL KHAIRI
Dr. Kasim Ramadan
07/04/2026
ALHAMDULILLAH! MUN KAI FOLLOWERS 1,000! 🔥
Muna matuƙar godiya ga dukkan masu bibiyar mu a wannan shafi.
Dr. Kasim Ramadan 🤝
23/03/2026
Barkan mu da Sallah 🎉
A madadin Dr. Kasim Ramadan, na taya al’ummar Musulmi murnar Barka da sallah. Allah ya maimaita mana da alheri, lafiya, da zaman lafiya a ƙasa baki ɗaya.
Muna roƙon Allah (SWT) ya karɓi ibadunmu, ya gafarta mana kura-kuranmu, ya kuma saka mana da aljannarsa.
Mun gode da goyon baya da kulawar da kuke baiwa wannan shafi. Allah ya saka da alheri.
Eid Mubarak 🌙✨
01/03/2026
29/12/2025
Daga Wajen Karatun Littafin Shamā’ilil Muḥammadiyya.
Darul Hadith Tudun Yola, Kano.
Click here to claim your Sponsored Listing.