Abdul

Abdul

Share

Muna neman nakan mu, ATAASHI ATASHI JAMA’A

07/09/2025

Mutanan fa zasu kuremin gudu naga Alama 😂😂

26/08/2025

Alhamdulillah yau malamina daya koyar dani karatun QUR’ANI yazo SABON wajanda muka bude Wato SAHEER STORE yayi mana Addua.

13/08/2025

Munje Tallah mundawo da ganima😂

Photos from Abdul's post 12/08/2025

1-:SABAYA sabayar mu tana gyaran kirjin mace,Musamman Wadda tayi shayarwa Toh lallai zata gyara miki kirjinki cikin ikon ALLAH. Kuma akwaita gyaran jiki Wadda zata saka jikinki ya ciko sosai, Akwai ta gyaran fata,zata saka fatarki tayi kyau sosai MASHA ALLAH.

2-: DAN WAKE. dan waken mu yanada auki matuka kuma mun saka masa komai aciki, idan kuka saya kawai zaku kwaba shi neh ku dafa.munsaka komai da komai mun hutar daku.

3-: ALKAMA. ALKAMAR mu tanada matukar kyau ga auki sannan kuma bamuyi mata hadi da kowanne abu abuba,zaku iya sarrafa Alkamar mu wajan yin abinci iri daban daban masha ALLAH.

4-: MASARA. Masarar mu tanada tsafta sannan ga auki,masarar company SAHEER fara Ceh TAŞ babu alamar datti acikinta kokuma kwari.

Duka mai bukatar kayan mu zai iya samun mu akan wannan number,sannan muna bada kayan mu akan sari kokuma sayan daya daya 08068210667

12/08/2025

05/08/2025

Yau dai Ruwa yayi min duka nida kayan danwake nah 😂🥹,Amma babu komai duka cikin nema neh. ALLAH Ka sanyawa neman mu Albarka Amin.

05/08/2025

Al’ummar jahar kebbi ku garzaya wajan mikail mai tiyara domin sayen kayan company SAHEER 07047931988

04/08/2025

Yau kuma mun biyo ta kan Hadiza Aliyu muka biyo. Ayi mana tagging dinta Jama’a

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kano