NASAD TV

NASAD TV

Share

Shafi Ne Dazai Dunga Kawo Muku Abubuwan Dasuka Shafi Rayuwarmu Na Yau da Kullum✅

02/04/2026

Mafifiyar Sallah inji annabi صلى الله عليه وسلم itace sallar asuba ranar jumu'a acikin jam'i

30/03/2026

Ma’anarsa a sauƙaƙe:
Mutane da yawa suna ta cewa:
“Zan fara idan na shirya…”
“Zan yi idan lokaci ya yi…”
Amma gaskiya ita ce—
lokaci baya jira.
Rayuwa tana wucewa a hankali har sai ka tsinci kanka ka makara.
👉 Saƙon hoton:
Idan kana jira ka zama “ready” kafin ka fara, zaka iya ƙare rayuwarka ba tare da ka fara ba.
Darasi:
Ka fara da abin da kake da shi yanzu
Ba sai ka zama cikakke ba kafin ka

28/03/2026
28/03/2026

Sirrin soyayya 💔 mai dorewa

Mutane da yawa suna shiga soyayya, amma kaɗan ne suke iya riƙeta ta daɗe Har yakai ga sunyi Aure.

Soyayya mai dorewa bata tsaya ayi “ina sonka” kawai ba.

Akwai abubuwa masu muhimmanci da ke riƙe soyayya 👇

~Fahimtar juna
~Hakuri
~Gaskiya
~Girmamawa
~kyautatawa

🧏Ba tare da waɗannan ba, soyayya tana dusashewa a hankali.

Soyayya tana mutuwa ne batare da hayaniya ba,tana mutuwa ne idan an daina kulawa da ita.

🗣️ Shawara:
~Ka rika nuna kulawa a aikace
~Ka saurari wanda kake tare da shi
~Ka daina ɗaukar soyayya da sauƙi
~Ka rika gyara kuskure da wuri Idan ansami sabani

🔥Soyayya mai dorewa ba sa’a bace❌
sakamakon kulawa ce da kokari kullum✅.

Ga tambayi 👇
A ganinka, menene sirrin soyayya mai dorewa? Muhadu a comment section 🙏

✍️ Comrd Basheer Haruna Sumaila

27/03/2026

❤️🄵🄾🄻🄻🄾🅆 🄼🄴 ❤️
🌺∙──༅༎﷽༎༅──∙🌺
❤️❤️❤️

The Ancient 4,500-Year-Old Tunic at the Egyptian Museum.

25/03/2026

Idan Kana Bukatar ABOKI na Kwarai Toh kasami Al-Qur'ani.

Idan Ka Lizimci Karantashi Zai Kara Maka Nutsuwa da Kwanciyar Hankali a Zuciyarka.

Idan Kanaso Duniya da Lahira a Hade Maka Su,Toh ka rike Al-qur'ani Gam-Gam Duk Zaka Samesu Cikin Sauki.

Ya Allah 🤲 Kasa Al-Qur'ani Ya Cece Mu Duniya da Lahira.

NASAD TV ✍️

16/02/2026

ZUCIYA ITACE TUSHEN DUKKAN AYYUKA

Idan zuciya ta cika da tsoron Allah, magana za ta gyaru, aiki zai tsarkaka, rayuwa kuma ta samu albarka.

Kada ka yi saurin hukunta mutane, domin ba ka san irin jarabawar da suke ciki ba. Ka gyara kanka a boye, Allah zai ɗaukaka ka a fili.

Wanda ya dogara da Allah, ko da duniya ta juya masa baya, Allah Ya ishe shi.

Bashir Haruna Alasan ✍️
Taskar Shiriya
Comrd Basheer Haruna Sumaila
El-Basheer Haruna Sumaila

14/02/2026

Likitan zuciya ❤️ sheikh tijjani Yusuf gurumtum hafizahullah 🤲

Want your business to be the top-listed Media Company in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address

Kano
Kano