Hausa Reporters
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hausa Reporters, Journalist, Kano.
02/11/2023
WATA SABUWA.
"Duk auren da aka daura shi da wani yare ba yaren larabci ba to tabbas kamar zaman zina ake, Sharadin aure ya zama aure shine ayi komai da larabci ba HAUSA ko Fulatanci ko kuma wani yare dabam ba.
INJI MALAMIN SHI'A
ABDULLAHI DAHIRU.
✍️Salim Yunusa
02/11/2023
Babu gudunmawar Buhari a arzikina da daukakata - Rarara a cikin sabuwar hirarsa da DCL Hausa
Shin gaskiya Rarara ya fada?
Salim Yunusa
29/10/2023
"Duk duniya babu wanda nakeso kamar jaki da a kasar waje nake kamar America ko England babu wanda zan aura idan ba jaki ba, wallahi inason jaki kuma ina kaunar sa, idan naji ance min jaaka har wani dadi nake ji "
Cewar murja ibrahim Kunya
Salim Yunusa
28/10/2023
Kamar akwai adawa mai ƙarfi tsakanin kamfanin KEDCO da watan Ramadan.🤦♂️
Aslm alaikum to u all. Muna farin cikin gabatar muku da wannan gida mai albarka. Insha Allah zamu kawo muku shirye shirye masu gamsarwa.. Mungode
Click here to claim your Sponsored Listing.