Sen Habib Yanchibi

Sen Habib Yanchibi

Share

Personal page of Sen Habib Yanchibi

21/03/2024

Alhamdulillahi... Barkan mu da shan ruwa. ALLAH ya karɓi ibadun mu. Amiin

06/10/2023

A lokacin da Allah ya fara yi maka ni'ima, ka kiyayi girman kai. Girman kai rawanin tsiya.

06/09/2023

Malam Bahaushe ya ce "DON TUWON GOBE AKE WANKE TUKUNYA"

27/08/2023

Allah ya bamu lafiya da zaman lafiya da abin da lafiyar zata ci. Amin.

02/06/2023

Mutane suna gane waye kai ta hanyar duba da su waye abokan ka, ka kewaye kanka da mutane (Abokai) masu nagarta.

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Dorayi
Kano