Abdulbasi Muhammad
MamasBoi
ABM Global Ent 👨💼
17/08/2025
Akwai Darasi Sosai daya ya k**ata aZaɓen Nan da ya gudana...
1. Har Yanzu Jam'iyyar APC Tana Da Fahimtar Cewa, Zaɓe Ana Cin Sa Ne Kawai, Idan Kana Da Ƴan Iska Da Jami'an Tsaro Kawai, Kamar Yadda Shugaban Jam'iyyar Abdullahi Abbas Ya Bayyana A Kalamansa Na Campaign.
2. Ɓangaren Kwankwasiyya Sun Riga Sun Gano Kamun Ludayin APC, Sai Su Ka Yi Amfani Da Irin Logic Na Su, Su Ka Tsare AKwatinansu Bisa Yaƙinin Suna Da Kuri'ar Talakawa.
3. Dole Sen Barau Ya Gyara Kwalarsa, Saboda A Baya Yayi Iƙirarin Cewa Ya Gama Karɓar Y'an Kwankwasiyyar Yankinsa, Abinda Ya Dama Haka Za'a Sha Dole.
4. Ya Fito Ƙarara Idan Jam'iyyar APC Ta Bawa Sen Barau Takara A APC Tsagin Ganduje Ba Za Su Yi Shi Ba.
5. Wannan Zaɓen Ƴar Manuniya Ce Ta Abinda Zai Faru A 2027, Maimakon APC Ta Dinga Tinanin Ƙwatar Zaɓe, Kamata Yayi Ta Mai Da Hankali Kan Kyautatawa Mutane Da Aljanu.
6. Gwamna Abba Gida-Gida Ya Biya Tsoffin Kansiloli Da Kyakkyawan Niyya, Su Kuma Sun Nuna Masa Sun San Abinda Suke Yi, Alheri Danƙo Ne Baya Faɗuwa Ƙasa Banza.
Allah ka tsare mana imaninmu ka saukaka mana yanayin rayuwa mara dadi, Allah ka sadamu da dukkan alkhairin wannan rana mai albarka 🤍🙏
JUMA’AT KAREEM 🕌
Wai ya naga mutane duk an zama yan iska ne a story kowa isk…. ake dorawa a story sa wai meye dalilin hakan ne
24/07/2025
Hakika babu wanda yakai KWANKWASO kishin yanki Arewa wannan zancen 100% haka yake bana bukatar yardarka yaa kai mai gajeren tunani da lissafi 🫰
DA DUMI-DUMI: Tinubu kudancin Najeriya kawai yake ingantawa ya manta da Arewacin Najeriya, Inji Kwankwaso. Me za ku ce?
24/07/2025
🤦♂️🥹
ANKAMA SULTAN JOGANA INA AKA KAISHI?
Da yammacin jiya wasu mutane wanda ba’asan ko suwaye ba sunje har gida sun k**a sultan_jgn, wanda dan social media ne sosai mutane sun sanshi.
Shaidun gani da ido sunce yafito daga masallaci Laa’Asar s**ayi arresting dinsa s**a saka masa handcuff, sunje da Bind!gog! da manyan motoci suna sanye da kaya wanda baya nuna wata alama da za’a iya gane su din suwaye,
Wanda abun yafaru aga bansu sunce mutane sunyi kokarin jin wani abu daga ban garensu amma basu bawa kowa wannan daman ba, bayan sunje gida matarsa tace dasu yanzu yayi alwala yatafi sallah.
Babu wanda yafi karfin doka idan yayi laifi ko waye hukuma zata iya k**aka, naje pages dinsa ko zanci karo da wani laifi a bayyane banga hakan ba, babu wani video da yake nuna yayi laifi, amma mune kila ba muga laifinba. Wasu lokuta mutane sunayin abubuwa wanda doka ne a sharia’ance amma kuma mutane basu sani ba sai abun ya ritsa dasu suke gane sunyi laifi.
Sultan kowa yasan yana contents dinsa ne akan harkan yada labarai nan gida Nigeria da kuma Duniya baki daya,
Don Allah muna kira da jami’an tsaronda s**a k**ashi su tuntubi danginsa asan a wani hali yake ciki, idan na alfara ne a nema masa idan kuma na hukuntawa ne a hukuntashi a kuma sanarda jama’a laifinsa tunda a gaban mutane aka k**ashi mutane da yawa zasu so sanin laifinsa.
Muna masa adu’a Allah yakawo masa saukin cin wannan jarrabawa mu kuma Allah yakaremu da shiga irin halinda yashiga.
BabaSadiq✍️
29/06/2025
😅🤣🤣
08/06/2025
GOOD N9th 🫰😎
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the public figure
Telephone
Address
Kano
1019