Dini
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Dini, Film/Television studio, Ribas, Kano.
17/02/2026
SIRRIN SURATUL KAHFI DOMIN JALABI
WANNAN SIRRIN jalabine Mai karfin gaske kuma mujarrabi Ammafa bakwai Wahala wallahi,
wannan sirrin yanada ban mamaki
Idan kana famada kuncin rayuwa da talauci mai tsanani kokuma kana neman karuwar arziki kokuma
Kanason karin ciniki ko karin manyan kwasto momi
TO GA SIR RIN
Zaka tashi da azumi
Ranar lahadi da litinin da talata kwana 3 kenan kullum kakaranta SURATUL KAHAFI kafa 13 to ranar laraba saika fara saukar alqur'ani
Zuwa kwana 7 Akeso Akammala, amma duk izu 1 za'atsaya akaranta SURATUL FATAHI kafa 3 dahaka
Har asuka sai ayanka kaji 2 ayi sadaka da abinci to wallahil azimi
Insha allahu zakaga chanji kuma wallahi komin talaucinka komin arzikinka idan kai wannan ko akaimaka saikaga abun mamaki wajen kwararuwar arziki da yar allah
Idan mutum bazai iyaba yana iya sakawa Muyimasa ko Wani na kusa dakai yayimaka,
Nayi Izini Ga Dukkanin Wanda yayi share domin yan Uwa su Amfana
Allah Yataimakemu Amin Summa Amin
15/02/2026
Shin Da Gaske Aya Guda Na Iya Juya Duhun Rayuwa Zuwa Haske? Idan Zuciya Ta Cika Da Yakini, Amsar Ita Ce: Kwarai Kuwa!
Ayatul Karima wani haske ne na addu'a wanda aka karanta shi a can kasan teku kuma ya zama sanadin samun mafita. Ita ce addu'ar da Annabi Yunus (A.S) ya karanta a cikin cikin kifi, har Allah Ya mayar da abin da ba zai taba yiwuwa ba ya yiwu.
لَا اِلٰهَ اِلَّا اَنْتَ سُبْحٰنَكَ اِنِّیْ كُنْتُ مِنَ الظّٰلِمِیْنَ
(Babu abin bautawa da gaskiya sai Kai, Tsarki ya tabbata a gare Ka, lallai ni na kasance daga cikin azzalumai).
Wadannan kalmomin ba kawai jimloli ba ne; furci ne na kaskantar da kai, tuba, da kuma tabbatar da kadaitakar Ubangiji. Yayin da bawa ya yarda cewa shi ne ya yi kuskure kuma dukkan kamala ta Ubangiji ce, to kofofin rahama suna budewa.
Yaushe Ya Kamata Ka Karanta Ta?
Idan cikas a rayuwarka ya karu, idan al'amura sun fita daga ikonka, idan zuciyarka tana jin matsi kuma kake ganin dukkan hanyoyi a rufe suke; to ka sanya Ayatul Karima ta zama madogararka.
Yadda Za a Yi: Ka karanta ta a kalla sau 100 kowace rana cikin natsuwa.
Mafi Kyawun Lokaci: Bayan Sallar Asuba ko bayan Sallar Isha'i, ka zauna kai kadai ka karanta ta daga can kasan zuciyarka.
Bukata: Ka sanya ta ta zama wuridinka a duk lokacin da kake da bukata.
Tasirin Wannan Aya:
Tana kawo budi a cikin kuncin arziki, tana zama silan samun waraka a rashin lafiya, tana saukaka biyan bashi, tana sanya sanyi a cikin rashin jituwa na gida, kuma mafi mahimmanci, tana ba wa zuciya natsuwa. Sharadi guda daya ne kawai: Cikakken yakini da hakuri.
Duk lokacin da matsala ta zo maka, ka gaggauta karanta wannan aya. Ka sanya ta ta zama abokiyar hira a harshenka yayin tafiya, zama, ko kwanciya. Cikin yan kwanaki za ka ji rashin natsuwar zuciyarka ta ragu kuma za ka ga canji a al'amuranka, domin Allah Ya ce Shi Mai jin addu'a ne.
Ka tuna, duk girman matsala, rahamar Allah ta fi ta girma. Ka kira Shi ba kawai da harshe ba, har da zuciya, kuma ka nemi gafarar zunubanka da gaske. Za ka ga yadda kofofin da ba ka taba tsammani ba za su bude.
Ka yi niyya a yau cewa za ka mayar da Ayatul Karima wani bangare na rayuwarka, kuma ka isar da wannan sakon ga wasu; mai yiwuwa "share" dinka daya ta zama sanadin canza kaddarar wani.
Domin samun irin waƴanan sirruka kala-kala kuma kyauta ku bibiyi shafukanmu ku duba Discretion da comment section ku danna link ku shiga
Ku turawa groups 10, Domin amfanin al'umma kuyi Like da following da rubuta salatin shugaba Sallallahu alaihi Wasallama.
🕊️ Dr. Sharif Basiru Tam
📞 08144698283 /08083934979/09064425349
Message Dr shareef basiru tam on WhatsApp. https://wa.me/message/GL7DWVRL2BILM1
Wannan sabuwar shafin mu ne 🆕.kuyi Follow domin a duk lokacin da aka rufe shafinmu, za mu ci gaba da amfani da wannan shafin don taimakawa kamar yadda muka saba. kuma zamu koma amfani dashi yanzu
✅ Sunan shafin:
👉 Dr. Sharif Basiru Tam
🔗 https://www.facebook.com/share/1BHMKxm6pP/
Domin samun data mai sauki da inganci ga rahusa ziyarci 👉https://tambpay.com.ng/mobile/login/
🌍 Ku biyo mu ta Social
Media:
⚫Twitter ❌👉
https://x.com/tambasiru?t=F3c4IU7xjg9s27DsXnxHtw&s=09
🔵 page:👉 https://www.facebook.com/profile.php?id=100063624953607
🟢 WhatsApp Channel:👉 https://whatsapp.com/channel/0029VaGquskIyPtQI5SMJK2l
📨 Telegram Group:👉 https://t.me/drsharifbasirutaskarasiraimalam
🔴 YouTube Channel:👉 https://youtube.com/?si=uG8rKIVF9AueQTCe
🎥 TikTok Page:👉 https://tiktok.com/.asirai.malamtv
🌐 Websites: tambnigltd.com
🕊️ Ku biyo mu domin samun ingantaccen sirrin rayuwa, buɗe hanyoyin arziki da wadata.
🙏 Mungode sosai da goyon bayan ku.
06/02/2026
Game da mutane wanda suke Yawan wasi wasi da faduwar gaba da yawan kokon to ko firgita. matsalar saiɗanu ce wasu kuma damuwace tayi yawa to a rubuta wannan asha to an bari ke nan
ayi share don wasu afana
06/02/2026
maganin tari arubuta kafa 9 asha isha allahu za adena tarin ayi share don wasu su afana
04/02/2026
DAFA IN AYATUL KURSIYYU Mujarabun Insha allahu Duk Wanda Yakeso Kuma Yakeda Ra Ayinsa Yaje Yayi Yagani Mudai Awajenmu Mujarabun NE Kuma Kuje Kujarabashi Kugani
Akwai Cikakken Jawabinsa Arubuce Ajikin Wannan Takardar Kaimadin Haka Zakayi
Ko dai Karinga Karantawa Kokuma Karingashansa Tareda QAIQAYI KOMA KAN MASHEQIYA
To Insha allahu Badai Mutumba Saidai Allah
Mudai Har Kullum Fatanmu Mu gudu Tare Mutsira Tare Allah Yataimakemu Amin Summa Amin
01/02/2026
Gwani Malam Ai,Sara Abakin Aiki
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano