Kwallon Kafa a Yau
Muna samar da labarai ingantattu da suka shafi wasanni a duk fadin duniya
13/02/2026
Atletico Madrid ta daka Barcelona a kasa mintuna 45👀🔥
Ya kasance daren tunawa a gurin Diego Simone
11/02/2026
Kwallayen da akaci wanda ba daga dan wasa sae mai tsaron raga ❌🎯
Haaland, Kane da kuma Mbappe suna ta kankare tarihin wanda s**afi cin kwallaye a nahiyar turai
10/02/2026
Nasara tsakaninsu da Man city✅
Nasara tsakaninsu da Arsenal✅
Nasara tsakaninsu da Fulham✅
Nasara tsakaninsu da Tottenham✅
Kunnen doki tsakaninsu da westham ❌
Aski dai ba yanzu ba inji westham 💔
10/02/2026
🚨Mun kusa samun amsar da mukeso mu samu 🚨
Awanni kadan ne s**a rage muga irin askin da magoyin bayan kungiyar Man U din zaiyi idan s**a ci wasansu a yau, ko wa yasan wane irin aski zaiyi Oho, Frank ne kadai yasan irin askin d zaiyi👀💇
09/02/2026
Tirkashi🔥🔥🔥
Kylian Mbappe shi kadai yafi Lamine Yamal, Raphinha da Lawandoski gaba dayansu zura kwallo a raga a wannan kakar ta bana 🌝
09/02/2026
Erling Haaland ya nuna rashin Jin dadinsa akan jan katin da aka bawa Dominik szoboszlai saboda bazai buga wasa uku ba anan gaba, Amma y qara d cewa shi idan a ganinsa ne gwanda a bayar da kwallon ba sai an bashi jan katin ba amma yace bega lefin alkalin wasan ba saboda shi Sharudai yabi, kuma babu wani zabi tinda a haka aka tsarasu.
08/02/2026
🚨🚨Dan wasan yaci kwallo 23 a wasa 22 da ya buga a gasar
08/02/2026
Real madrid tana dab da karbar ragamar zama ta daya Akan Barcelona a gasar ta Laliga
08/02/2026
Manchester city suna nan d ransu a gasar cin kofin premier league 🎯🎯🎯
08/02/2026
08/02/2026
Bayan wasa hudu a anfield yau dai Haaland ya zura kwallo
08/02/2026
Wannan wane irin juyin wasa ne da ya faru da Liverpool 🎯🎯
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Website
Address
Kano
7000010
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 00:00 |
| Tuesday | 00:00 - 17:00 |
| Wednesday | 09:00 - 00:00 |
| Thursday | 09:00 - 00:00 |
| Friday | 09:00 - 00:00 |
| Saturday | 09:00 - 00:00 |
| Sunday | 09:00 - 17:00 |