MH protocol

MH protocol

Share

Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MH protocol, Actor, Kafur.

07/07/2023

Alhamdullah

Mun gabatar da Sallah juma'a lafiya.

Allah ya nuna mana next week lafiya.

13/04/2023

Lokutan baya !!!

Zamanin sahabbai ,idan watan Azumi zai wuce kuke sukeyi 😭😭
Amma Kuma murna mukeyi 😃😃
Akwai banbancin Imani.

Photos from MH protocol's post 01/04/2023

All this Carry equal of machine is na for sale.

If you need just contact me at this number.

09059647615📞

07018935841📞

16/02/2023

Kotun Ƙolin Najeriya ta ɗage zaman sauraren shari'ar da wasu gwamnonin jihohin ƙasar s**a shigar kan ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin ƙasar.

Sai dai a ranar Talata babban bankin ya fitar da wasu matakai kan yadda mutane ka iya mayar da tsofaffin takardun kuɗin a dukkan ressan bankin da ke cikin ƙasar, daga 15 har zuwa 17 ga watan Fabarairu.

A halin yanzu, 'yan Najeriya na cikin rudani kan ko za su iya ci gaba da amfani da tsofafin takardun kudin.

Wannan matsalar ta karancin sababbi da tsofaffin takardun kudi ta shafi dukkan sassa na tattalin arzikin kasar.

Matsalar ta kai ga har wasu jama'a na zuwa bankuna domin karbar tsabar kudin kasar kamar kwandaloli domin su kauce wa asarar dukiyarsu.

Rahotanni daga wurare da dama sun nuna cewa bankuna sun daina karɓar tsofaffin takardun kuɗin, suna bayar da hujjar cewa umurni ne s**a samu daga Babban Bankin na Najeriya.

Bugu da ƙari wasu masu ƙananan sana’o’in da dama sun daina amsar tsofaffin kuɗaɗen.

29/01/2023

Masha Allah
Uncle May Almighty Allah bless your studies

Want your public figure to be the top-listed Public Figure in Kafur?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Address

Kafur