KOMI DA RUWAN KA
Shafin komi da ruwan ka zai kawo muku labarai na gida da waje, musamman na Siyasa, Ayyukan yi, Lafiya, Wasanni, Nishadi da Sauran su
Bikin Murna 💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽
Sabuwar Wakar Rarara ta bukin Nasir Abdulazeez Abubakar Yari wadda aka saki Yanxu.
Ga Dalilin da yasa idan Rana da Duniyar Wata idan s**a zo Fitowa da Faduwa ake ganin su da Launin Jaja jaja da Yellow Yellow a cikin Wannan video.
Source. Adamu Ya'u Dan America
08/09/2025
Yawan inzali ko kuma kawowa akai-akai na rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara - Masana
Koodinetan Shirin Yaƙi da Cutar Sankara na Ƙasa, ƙarƙashin Ma’aikatar Lafiya da Walwalar Jama’a, Dakta Uche Nwokwu, ya tabbatar da cewa yawan fitar maniyyi na iya rage haɗarin kamuwa da cutar sankarar mafitsara ga maza.
Nwokwu ya fadi haka ne a ranar Lahadi a Abuja, yayin wata fira da Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa, domin mayar da martani kan batun da ya karade a kafafen sada zumunta cewa maza suna buƙatar fitar da maniyyi sau 21 a wata domin guje wa cutar sankarar mafitsara.
Ya kara da bayani cewa gudanar da wasu al'amurra na rayuwa, ciki har da yawan fitar maniyyi, na iya taimakawa wajen rage haɗarin kamuwa da cutar jejin mafitsara.
Yana nuni da wani babban bincike da aka gudanar a shekarar 2016, wanda aka wallafa a mujallar Journal of the American Medical Association (JAMA), inda ya kara cewa maza da s**a bada rahoton sun fitar da maniyyi sau 21 ko fiye a wata tun suna shekaru 20 zuwa 40, sun fi ƙarancin kamuwa da cutar.
Ya ce binciken ya gano cewa irin waɗannan maza sun rage haɗarin kamuwa da cutar da kashi 20 cikin 100 idan aka kwatanta da waɗanda ke fitar da maniyyi sau huɗu zuwa bakwai kacal a wata.
08/09/2025
Jarumar Kannywood fati washa, Sumayya labarina. 😍🌟📷
Kalli yadda ake k**a Hausawa Yan kabu kabu wadanda basu ji basu gani ba da sunan Fulani "bandits" a wata jiha cikin kudancin Nigeria.
Allah shi sauwaka shi amintar da mu da al'ummar mu. Allah shi bamu lafiya da zama lafiya a Nigeria baki daya.
07/09/2025
Ga Maha ga Malam😀😍🤣
For more update: Follow KOMI DA RUWAN KA
07/09/2025
Queen Amina hall, Ahmadu Bello University Zaria. Live and direct.
7:53pm
07 September 2025.
07/09/2025
Get ready for two incredible celestial events! 🌕
Blood Moon on September 7 Witness a stunning total lunar eclipse, where the moon turns deep red. Visible across Europe, Africa, Asia, and parts of Australia and the Pacific. 🌟
Partial Solar Eclipse on September 21 Catch a glimpse of the sun partially eclipsed in the South Pacific, visible from New Zealand, eastern Australia, and some Pacific islands. 🌞
Tips:
For the Blood Moon, find a dark spot with a clear horizon and enjoy with your eyes or binoculars. For the Solar Eclipse, use certified solar filters to protect your eyes.
For Muslims.
1. Perform Salat al-Kusuf A special prayer to seek Allah's forgiveness and protection.
2. Reflect and repent, Use the occasion to introspect, seek forgiveness, and renew commitment to faith.
3. Give charity, Distribute charity to the needy as an act of gratitude.
During the solar eclipse, similar recommendations apply:
1. Perform Salat al-Kusuf, Offer the special prayer.
2. Seek forgiveness, Reflect on actions and seek Allah's mercy.
3. Engage in dhik, Recite prayers and remembrances.
These acts encourage spiritual growth, gratitude, and humility.
Don't miss these rare opportunities! 🌠"
Shafin komi da ruwan ka zai kawo muku labarai na gida da waje k**a daga fadakarwa, Nishadi, kiwon lafiya, Wasanni da sauran su.
Da Sunan Allah Mai rahama mai jin Kai!
Click here to claim your Sponsored Listing.