AFZ Collection
BUSINESS MINDED
🌙 A.F.Z COLLECTION ✨
Ina taya ku murnar kammala wannan wata mai alfarma na Ramadan.
Allah Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya kuma sanya mu cikin bayinsa na gari.
Allah Ya sa mun fita daga Ramadan cikin tsarki, Ya kuma ba mu ikon ci gaba da kyawawan ayyuka da muka saba a wannan wata.
Ina yi muku fatan alheri, zaman lafiya, da farin ciki a wannan lokaci na Sallah.
Allah Ya maimaita mana da alheri da rahama.
Eid Mubarak! 🌙🤍
05/03/2026
Albishirinku iyaye masu son faranta ma ƴaƴansu😊
Mun tanadar muku da hulunan yara masu kyau da quality ƴan yayi.
Ku garzayo shagon mu, ko ku saka order, ko kuma kuyi mana DM ta waɗannan lambobi
07061801177✅
28/02/2026
28/02/2026
Seven star 🌟
19/02/2026
Meibalum
Quality 💯
40 to 45
Available
09/02/2026
Size: 22.5✅️
09/02/2026
AVAILABLE MUSA PLAZA, KADUNA.
09/02/2026
Available ✅️
🥰
05/02/2026
Dark blue
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna
Opening Hours
| Monday | 09:00 - 18:00 |
| Tuesday | 09:00 - 18:00 |
| Wednesday | 09:00 - 18:00 |
| Thursday | 09:00 - 21:00 |
| Friday | 09:00 - 21:00 |
| Saturday | 15:00 - 19:00 |
| Sunday | 15:00 - 19:00 |