Dr. AbdalLah Rasheed

Dr. AbdalLah Rasheed

Share

Personal Page

29/05/2026

Muhadaran Goran Sallah 29/52026
Gada Masallacin Sheik Ahmad Rufa'i
Makwa by Makarfi Road Rigasa kaduna

29/05/2026
19/04/2026

Assalamualaikum alaikum

SANARWA yau 19/04/2026 akwai karatun Ashifa wanda Dr. AbdalLah Rasheed yasaba gabatarwa bayan MAGRIBA

Wuri:- Masallacin Sheikh Ahmad Rufai Abdul Jalil jumua makwa road makrfi road. Kaduna

Photos from Dr. AbdalLah Rasheed's post 16/03/2026

GAYYATA ! GAYYATA!! GAYYATA !!!

Assallamu Alaijum Jama ar Musulmai Ayau ne

Imam Dr.Abdallah Rasheed Assudany Zai Rufe

Tafseer Al - Qur an, Amasallacin juma a.

Dake Layin Mokwa Road By makarfi Road Rigasa Kaduna.

Time:8 :30 To 9:30pm.

ALLAH Yabada ikon Zuwa Ahmad Ameen

Photos from Dr. AbdalLah Rasheed's post 26/02/2026

Kadan daga cikin hotunan Tafseer day 8 Na Maulana Dr.
ALLAH yakara musu lfy

12/02/2026

RAMADAN TAFSEER 1447AH / 2026.

Muna farin cikin sanar da al’umma cewa za a fara Ramadan Tafseer na wannan shekara tun daga ranar ɗaya (1) ga watan Ramadan, tare da

Dr. Abdallah Rasheed.

📍 Wuri: Masallacin Tuna Wa Da Sheikh Ahmad Rufai Abdul Jalil, Makwa Road, Makarfi – Kaduna
⏰ Lokaci: 8:30pm – 9:30pm (kowace rana)
Ramadan wata ne na Al-Qur’ani, fahimta da gyaran rayuwa. Kada a bari a rasa wannan dama ta neman ilimi da kusanci da Allah.

👉 Ku zo da wuri, ku gayyato ‘yan’uwa da abokai.
Allah Ya sa mu dace, Ya kuma sa mu amfana. 🤍

Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship in Kaduna?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Telephone

Website

Address

Kaduna
Kaduna
234