King Rufa
Inamurna Da Ziyartar Shafina Nagode
Fadi Abu daya☝ tak Wanda kudi💵baya siya😎
NAYI ALKAWARIN SAI NA RUBUTA
💝S💚A💛W💘 Kaifa Kefa Kar Kabari Zuciyarka Ta Yaudareka Dan Uwa
Bari muga wadanda axuminnan baya basu wahala
Ьυტаτυη៣ប លа аlкаіяі
ՄьԳпցіქi Аllah
λа ьіყа რапа sŭ😀
28/03/2023
Allah sarki har kun tuna min da 1899 Lokacin da kakana🤨 yake bani labarin akwai wani zamani da zaizo mutane zasu Bata lokacin su suna karanta Posting 😎 nawa Saboda da suna tunani Abunda zan fada yana da anfani😊🙄🙄
Muna yara munata ganin manya sunata aure yanzu mun girma munata ganin yara sunata aure kai aure yane😎😎😎
Atashi Kar a shagala
In an shagala za a makara
In anmakara za a shiga uku
In an shiga uku za a wahala 🥴😂🥴
achikin sunayen allah (99)daya karu buta 1 dumin girman sa
Nipah tunda aka kulle shaidanu😈😈😈har yau Banga budurwa taBa😚😚😚👫
WAYYOH ALLAH NA 😴😴😴
Kai nifa guduwa xanyi wllh
Sai angama axumi zandawo
🚸🚸🚸🚵🚵🚵🚴🚴
17/03/2023
Shinkokunsan Waye Rabagardama Kudaina Wahalarda kanku{Musa Mai sana,a ne} Rabagardama😜 inkunjihaushi kusaduka ninayi 🏃🏃🏃🏃😜
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Telephone
Address
Kaduna